Skip to content

arewamusix.com

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act
arewamusix.com
  • Opportunity

    Matasa Dama Ta Samu: An Sake Bude Shirin Bayar Da Horo Akan Technology

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya. Shirin 3 Million Technical Talent (3MTT) na Ma’aikatar Sadarwa, Kirkire-kirkire da Tattalin Arzikin Dijital na Najeriya ya kuduri aniyar habaka kwarewar fasaha a kasa tare da tallafawa hangen nesa na Shugaba Tinubu na samar da ayyukan dijital miliyan 2 zuwa 2025. Shirin zai taimaka wajen…

    Read More Matasa Dama Ta Samu: An Sake Bude Shirin Bayar Da Horo Akan TechnologyContinue

  • Jobs

    Ga Wata Sabuwar Dama Ta Aikin NGO A Garin Gusau Albashi N50,000 Monthly

    ByArewa September 5, 2025

    Barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya Kamfanin Amtec Global Consulting Nigeria Limited yana neman ma’aikata a bangaren Information Technology/Administrative Assistant wato mataimakin mai gudanarwa a bangaren information technology. Amtec Global Consulting Nigeria Limited, rundunar majagaba a fagen ci gaban fasaha da canjin dijital.  Tare da tsayawa tsayin daka don ƙware da ƙirƙira, mun…

    Read More Ga Wata Sabuwar Dama Ta Aikin NGO A Garin Gusau Albashi N50,000 MonthlyContinue

  • Opportunity

    An Sake kaddamar Da Sabon Shirin Labour Employment and Empowerment Programme

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin Labour Employment and Empowerment Programme (LEEP) don inganta rayuwar mutane miliyan 2.2 duk shekara. Shirin, wanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Ministan Harkokin Ma’aikata, Hon. Nkeiruka Onyejeocha, suka jagoranta, yana nufin kirkirar ayyuka miliyan 2.5 kowace shekara….

    Read More An Sake kaddamar Da Sabon Shirin Labour Employment and Empowerment ProgrammeContinue

  • Gyaran jiki

    Yanda Akeyin Hadin Dakakken Yaji Mai Ciko Da Gaban Mace Hadi Da Sinadarai Basai Kinyi Amfani Da Maganin Mata Ba:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ Yanda mace zakiyi hadin yajin da zai ciko miki da gabanki sannan yanada sinadaran dazasu Kara Miki ni’ima wanda koh da bakiyi amfani da magungunan mata…

    Read More Yanda Akeyin Hadin Dakakken Yaji Mai Ciko Da Gaban Mace Hadi Da Sinadarai Basai Kinyi Amfani Da Maganin Mata Ba:Continue

  • Gyaran jiki

    Amfanin Man Kadanya Da Mahimmancinshi Ga Lafiyar Fatar Yara Da Manya Musamman A Lokacin Sanyinnan:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ Man kade yanada matukar amfani a fata domin yana dauke da sinadarai masu yawa har da sinadarin vitamin A da vitamin E Wannan mai na magance…

    Read More Amfanin Man Kadanya Da Mahimmancinshi Ga Lafiyar Fatar Yara Da Manya Musamman A Lokacin Sanyinnan:Continue

  • Gyaran jiki

    Wasu Daga Cikin Abubuwan Da Suke Haifarwa Mata Budewar Gaba Wato (vaginal opening):

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ Idan akace budewar gaba musamman ga ‘ya mace mai aure toh binciken masana yanunar da hakan bakaramar illah bace ga aurenki domin kuwa duk matarda tabude…

    Read More Wasu Daga Cikin Abubuwan Da Suke Haifarwa Mata Budewar Gaba Wato (vaginal opening):Continue

  • Gyaran jiki

    Yanda Zaku Kare Kanku Daga Kamuwa Da Ciwon Sanyi Wato (infection):

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi Mai albarka na arewamusix.com/ Shi ciwon sanyin mata wata babbar matsala ce da take addabar mata, sannan mafi akasarin mata na fama da wannan cutar, daga kauye zuwa birni, matan aure…

    Read More Yanda Zaku Kare Kanku Daga Kamuwa Da Ciwon Sanyi Wato (infection):Continue

  • Gyaran jiki

    Yanda Zaku Magance Warin Gaba Ta Yanda Gabanki Zai Rinka Kamshi:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ A yau in shaa Allahu zanyi bayanine gameda Warin gaba yanda Zaki maganceshi gabanki yarinka kamshi tamkar kina saka mishi turare. Idan har mace zata bi…

    Read More Yanda Zaku Magance Warin Gaba Ta Yanda Gabanki Zai Rinka Kamshi:Continue

  • Gyaran jiki

    Yanda Zaki Hada Magi Da Kanki A Cikin Gidanki Harna Siyarwa Zaki Iya Hadawa:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ ‘Yan uwa a yau na kawo muku yanda zakuyi hadin magi dakanku Kuma a cikin gidanku cikin sauki. Abubuwan Dazaki Bukata: Shikenan sai ki baza a…

    Read More Yanda Zaki Hada Magi Da Kanki A Cikin Gidanki Harna Siyarwa Zaki Iya Hadawa:Continue

  • Gyaran jiki

    Abubuwan Da Zakiyi Wanda Zaisa Ki Dauwama Cikin Zuciyar Mijinki/Masoyinki:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

    Read More Abubuwan Da Zakiyi Wanda Zaisa Ki Dauwama Cikin Zuciyar Mijinki/Masoyinki:Continue

Page navigation

Previous PagePrevious 1 … 6 7 8 9 10 … 31 Next PageNext

© 2026 arewamusix.com - WordPress Theme by Kadence WP

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act