Skip to content

arewamusix.com

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act
arewamusix.com
  • Jobs

    Ina Matasa Masu Bukatar Aiki Aliko Dangote University Of Science And Technology Wudil Zasu Dauki Ma’aikata

    ByArewa September 3, 2025

    Ina Matasa Masu Bukatar Aiki Aliko Dangote University Of Science And Technology Wudil Zasu Dauki Ma’aikata Aliko Dangote University Of Science And Technology Wudil ta Bude shafinta na daukar ma’aikata, Kada kayi wasa da wannan dama a hanzarta nema ko za’a dace Yadda Zaku Nemi Aikin Aika da bayananka ta Email address dinnan salisulawan@kustwudil.edu.ng kokuma…

    Read More Ina Matasa Masu Bukatar Aiki Aliko Dangote University Of Science And Technology Wudil Zasu Dauki Ma’aikataContinue

  • Jobs

    Yadda Zaku Nemi Aikin Gender Data Assistant A Kungiyar World Health Organization (WHO) Da Kwalin Secondary

    ByArewa September 3, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. World Health Organization (WHO) Mu ne ikon jagoranci da daidaitawa kan lafiyar duniya a cikin tsarin Majalisar Dinkin Duniya.  Muna yin haka ta: samar da jagoranci a kan batutuwa masu mahimmanci ga lafiya da kuma shiga cikin haɗin gwiwa inda ake buƙatar…

    Read More Yadda Zaku Nemi Aikin Gender Data Assistant A Kungiyar World Health Organization (WHO) Da Kwalin SecondaryContinue

  • Tech & Guid

    Yadda Zaka Dawo Da Hotunan Daka Goge  a Wayar Ka Ba Tare Da Amfani Da Application Ba

    ByArewa September 3, 2025

    Sau da yawa wasu suna adana hotuna ne domin tarihi, wasu kuma a garesu ba haka bane, wasu suna daukar hotuna su adanasu ne domin hujja ta wani abun, ko kuma shaida ta faruwar wani abun wanda akayi kuma suke tananin za’a iya neman shaida akan faruwar abun, duba da yanayin da rayuwa ta kaimu…

    Read More Yadda Zaka Dawo Da Hotunan Daka Goge  a Wayar Ka Ba Tare Da Amfani Da Application BaContinue

  • Education

    Makarantar Noble Guide Academy Tana Neman Sabin Ma’aikata Wanda Zasuyi Aikin Storekeeper / Bookkeeper

    ByArewa September 2, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Noble Guide Academy zata dauki ma’aikata wanda zasuyi aikin Storekeeper / Bookkeeper Noble Guide Academy wata cibiya ce ta hadin gwiwa ta addini tare da gogewar sama da shekaru 15 wajen isar da ingantaccen ilimi ga yaran musulmi a Abuja. Muna ba…

    Read More Makarantar Noble Guide Academy Tana Neman Sabin Ma’aikata Wanda Zasuyi Aikin Storekeeper / BookkeeperContinue

  • Education

    Menene Banbancin CV Wato Curriculum Vitae Da Resume

    ByArewa September 2, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Yau zanyi bayani akan banbancin CV da kuma Resume Nasan dukkan wani wanda yake neman aiki musamman a online yana cin karo da wannan kalmar ta CV kokuma Resume,  inde zakayo apply na aiki za a bukaci ka sanya CV dinka kokuma…

    Read More Menene Banbancin CV Wato Curriculum Vitae Da ResumeContinue

  • Jobs

    Yadda Zaku Nemi Aikin Terminal Manager A Kamfanin Vodstra Limited Albashi ₦100,000 – ₦150,000

    ByArewa September 2, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da safiya da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Kamfankn Vodstra Limited zai dauki sabin ma’aikata wanda zasuyi aikin Terminal Manager tare da basu albashin ₦100,000 – ₦150,000 Vodstra Limited kungiya ce ta kamfani wacce manufarta ita ce yin amfani da dabaru masu kawo cikas da sabbin dabaru don tallafawa SMEs su…

    Read More Yadda Zaku Nemi Aikin Terminal Manager A Kamfanin Vodstra Limited Albashi ₦100,000 – ₦150,000Continue

  • Tech & Guid

    Yadda Ake Gane Anyi Hacking Na Whatsapp Account

    ByArewa September 2, 2025

    Naga sakonni da dama mutane suna tambaya cewar: Da sauransu To gaskiya ana hacking din account din mutane wanda sukayi sakaci da account din bawai iya Whatsapp ba kawai, harda sauran platforms da ake amfani dasu musamman facebook da whatsapp domin sune yawancin mutane suke amfani dasu… A takaice dai anayi hacking din whatsapp account….

    Read More Yadda Ake Gane Anyi Hacking Na Whatsapp AccountContinue

  • Education

    Masu Bukatar Aikin Koyarwa Makarantar GGM BRIGHT FUTURE ACADEMY Zata dauki Sabin Malamai

    ByArewa September 2, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Makarantar GGM BRIGHT FUTURE ACADEMY dake kano Gyadi-Gyadi  zata dauki sabbin malamai Jerin subject din da zata dauki malaman Matakin karatun da ake bukata: Yadda zaka nemi aikin Domin Neman Aikin Danna Apply Now dake kasa Apply Now Allah ya bada sa’a

    Read More Masu Bukatar Aikin Koyarwa Makarantar GGM BRIGHT FUTURE ACADEMY Zata dauki Sabin MalamaiContinue

  • Jobs

    Yadda Zaku Nemi Aikin Computer Operator A Makarantar Discovering Talents Academy Albashi N50,000 – N70,000

    ByArewa September 2, 2025

    Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka da fatan kuna cikin koshin lafiya. Discovering Talents Academy, Makarantar Nursery da Primary dake Gwarinpa, Abuja, tana ba da ilimin aji na farko tun daga makarantun gaba da firamare.  Gano Kwalejin Hazaka yana amfani da Manhajar Najeriya-Montessori a cikin Shekarun Farko…

    Read More Yadda Zaku Nemi Aikin Computer Operator A Makarantar Discovering Talents Academy Albashi N50,000 – N70,000Continue

  • Business And Marketing

    Muhimmancin Yiwa Sana’arka Ko Kamfaninka Register Na CAC

    ByArewa September 2, 2025

    Rajista Sunan Kasuwanci tare da Hukumar Harkokin Kasuwanci (CAC) tana da mutukar mahimmanci bisa dalilai da yawa:👇 A taƙaice, Rajista Sunan Kasuwanci tare da CAC yana da mahimmanci don kariyar doka, ainihin kasuwanci, sahihanci, samun dama, alama, da warware takaddama.Mataki ne mai mahimmanci don kafawa da haɓaka kasuwanci mai nasara. Saboda haka muna ba da…

    Read More Muhimmancin Yiwa Sana’arka Ko Kamfaninka Register Na CACContinue

Page navigation

Previous PagePrevious 1 … 27 28 29 30 31 Next PageNext

© 2026 arewamusix.com - WordPress Theme by Kadence WP

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act