Skip to content

arewamusix.com

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act
arewamusix.com
  • Jobs

    Nemi Aiki A Matsayin Wakilin Saye a Kamfanin Kirby Nigeria Tare Da Albashin N300,000 A wata

    ByArewa September 5, 2025

    Kamfanin Kirby Nigeria yana neman ‘yan kasuwa masu kwarewa don shiga cikin tawagarsa a Abuja. Idan kana da sha’awar kasuwanci kuma kana neman sabon dam, wannan shafin aiki na Sales Representative shi ne mafi dacewa da kai. Bayanin Aiki Mai wakilai masu saye zai yi aiki don samar da sababbin damar cinikayya, gina alaka da…

    Read More Nemi Aiki A Matsayin Wakilin Saye a Kamfanin Kirby Nigeria Tare Da Albashin N300,000 A wataContinue

  • Gyaran jiki

    Yanda Akeyin Hadaddiyar Cup Cake Mai Dadin Gaske Kuma Cikin Sauki:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Abubuwan Da Zaki Buƙata Sune: Yanda Zaki Hada: Dafarko zaki samu kwano koh roba mai kyau saiki zuba Butter dinnan duka a ciki sannan ki…

    Read More Yanda Akeyin Hadaddiyar Cup Cake Mai Dadin Gaske Kuma Cikin Sauki:Continue

  • Jobs

    An Bude Shafin Daukar Ma’aikata Na Kungiyar Kula da Taimako Na Musamman

    ByArewa September 5, 2025

    Kungiyar Unique Care and Support Foundation (CASFOD) wata kungiya ce mai zaman kanta da ke kare hakkin mata da yara, tana goyon bayan hadin kai tsakanin agaji, ci gaba, da zaman lafiya (HDP). CASFOD na da burin ganin kowa, har ma da mazauna yankunan nesa, suna da damar kirkirar hanyoyin inganta rayuwarsu. Domin cikawa ga…

    Read More An Bude Shafin Daukar Ma’aikata Na Kungiyar Kula da Taimako Na MusammanContinue

  • Opportunity

    An Bude Shafin Bada Tallafi Na National Business Skills Development Initiative

    ByArewa September 5, 2025

    Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Gwamnatin tarayya ta sake kaddamar da bude shafinta na National Business Skills Development Initiative domin bayar da tallafi ga matasan nigeria Shirin National Business Skills Development Initiative (NBSDI) shiri ne da ke da nufin ƙara yawan masu farawa da haɓaka ƙarfin ƙananan masana’antu, Ƙananan, da Matsakaici…

    Read More An Bude Shafin Bada Tallafi Na National Business Skills Development InitiativeContinue

  • Jobs

    Moniepoint Zai Dauki Ma’aikata A Bauchi,Borno,Delta,Edo,Gombe,Kebbi,Rivers,Sokoto,Taraba,Yobe,Zamfara

    ByArewa September 5, 2025

    Barkanmu da wannan lokaci fatan kuna lafiya. Bankin moniepoint zai dauki sabin ma’aikata a bangaren Customers Success, zai dauki ma’aikatan ne garuruwa kamar haka: Moniepoint Inc.  babban kamfani ne na fasaha na kuɗi wanda ke ba da dandamali maras matsala ga ‘yan kasuwa, ma’aikatansu da abokan cinikinsu, don karɓar kuɗi ta hanyar lambobi, karɓar ƙira…

    Read More Moniepoint Zai Dauki Ma’aikata A Bauchi,Borno,Delta,Edo,Gombe,Kebbi,Rivers,Sokoto,Taraba,Yobe,ZamfaraContinue

  • Opportunity

    Jerin Damammaki Guda 8 Da Zaku Iya Cikawa Na 2024/2025

    ByArewa September 5, 2025

    Barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya,  ga jerin wasu damammaki guda 8 wanda zaku iya cikawa domin samun tallafi daga wasu daga cikin kungiyoyi. 1. Join @civicusalliance as a Membership Networks Project Intern Apply herehttps://civicus.bamboohr.com/careers Application Deadline: 24th Nov 2024 2. Become a @ureportnigeria Campus Ambassador (undergraduates only) Apply here: bit.ly/ureportca Deadline: 27th…

    Read More Jerin Damammaki Guda 8 Da Zaku Iya Cikawa Na 2024/2025Continue

  • Gyaran jiki

    Wasu Daga Cikin Illolin Da Daurin Kirji Ke Haifarwa Mata:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Illolin Daurin Kirji Ga Mata: Wai shin menene maDaurin Kirjin? Shi daurin Kirji shine wanda mata keyi a kullum idan sun fito daga wanka, in dai…

    Read More Wasu Daga Cikin Illolin Da Daurin Kirji Ke Haifarwa Mata:Continue

  • Gyaran jiki

    Kadan Daga Cikin Amfanin Da Magungunan Da Lemongrass Keyi Ga Lafiya:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Lemongrass wato (Cymbopogon citratus) wata shuka ce mai dadin kamshi, wato wata irin ciyawace doguwa mai launin kore da kamshin lemun-zaki, kuma duk da yake dai…

    Read More Kadan Daga Cikin Amfanin Da Magungunan Da Lemongrass Keyi Ga Lafiya:Continue

  • Jobs

    Apply For Field Credit Officer at Moniepoint Inc

    ByArewa September 5, 2025

    Moniepoint Inc. is a leading financial technology company that provides a seamless platform for businesses, their employees and customers, to accept payments digitally, receive credit and access business management tools that enable them to grow with ease. Locations: Katsina, Abia, Bayelsa, Delta, Edo, Enugu, Niger, Ogun, Oyo How to Apply Click Apply Now Below to…

    Read More Apply For Field Credit Officer at Moniepoint IncContinue

  • Gyaran jiki

    Yanda Zaki Hadin Gyaran Nono Yakoma Tamkar na Budurwa Su Tsaya A Tsaye Kuma Mai Saukin Hadawa:

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ A wannan lokaci zanyi bayani dalla-dalla a kan yanda mace zata gyara nononta yadawo tamkar na budurwa in shaa Allah, wannan ba wani abu ne mai…

    Read More Yanda Zaki Hadin Gyaran Nono Yakoma Tamkar na Budurwa Su Tsaya A Tsaye Kuma Mai Saukin Hadawa:Continue

Page navigation

Previous PagePrevious 1 … 5 6 7 8 9 … 31 Next PageNext

© 2026 arewamusix.com - WordPress Theme by Kadence WP

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act