Alamomin Da Zaki Gane Ke Mace Mai Lafiya Ne:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com

Ayau in shaa Allahu zan kawo muku Alamomin da idan kika kasance a haka toh lallai kina da cikakken lafiya, koh kuma idan ka tsinci matarka a hakan toh lallai kayi dace da mace Mai Lafiya.

  1. Idan kaji ance lafiyayyiyar mace toh ana nufin wacce take dauke da damshin farjine wanda a turance ake kiransa da (Flora), shi wannan damshin na farji tarko ne kuma me tsaron gidan farji dake kame duk wata cuta da zata cutar da farjinta sai ya kameta ya kasheta yanda ba wani illah da zai shigeta.
  2. Sannan idan kaji an sake fadin lafiyayyiyar mace toh toh itace wacce da zarar taji zantuka na motsa sha’awa zataji sha’awarta ta motso mata, kuma farjinta Nan danan zai jike da ruwa.
  3. Har ila yau itace take dauke da cikakkiyar sha’awa a lokacin da taga mijinta koh taga Wani namiji koh da bai tabata koh ta taba shi ba zataji sha’awarta ta motsoa.
  4. Haka zalika lafiyayyiyar mace itace take fitar da wani ruwa mai kamar majina bayan ta gama al’ada wato (period ) musamman in ita budurwa ce koh kuma marar aure, wannan ruwan me kamar majina ba na ciwo bane hakan yana nuna cewa tana sake kwayaye ne, wanda a turance ake kiransa da Ovulation! wadannan kwayayen suna mutuwa ne saboda ba namijin da ya kusanceta da zai bata ciki, toh in suka jira kwaan namiji baizo ba sune suke fitowa kaman majina-majina bayan sun mutu wannan shine.
  5. In aka sake cewa wacece lafiyayyiyar mace toh itace take jure adadin jima’i koh da sau 7 ne a kowanne dare daya baza taji ya isheta ba kuma bazata hajiya ba.
  6. Lafiyayyiyar mace itace wacce farjinta yake cike da nama dum-dum, ba kofa zududu ba kamar tiyo ba tusar gaba yayin jima’i kuma in ana Jima’i da ita tana fitar da wani farin ruwa me dauke da maiko da santsi mai dumin Dadi
  7. Abinda ake nufi da lafiyayyiyar mace, itace take yin inzali release me malalowa fari fat kamar madara kuma me sanyi da maiko a cikin sa, takan kawo shi cikin kowanne minti biyu in ana cikin yin jima’in wato in ana saduwa da ita.
  8. Lafiyayyiyar mace itace take da rijiya gaba 3 tare da murfinta da kwadonta hade da Dan makulli a ciki Open and Close a cikin farjinta, hmmm ita lafiyayyiyar macen ce kawai koh mijinta suka san wannan.
  9. Daga karshe idan kukaji ance lafiyayyiyar mace toh ana nufin itace in mijinta yana saduwa da ita take jin dadin saduwan da kuma gamsuwa yanda ya kamata fiyeda tunanin Mai tunani.

NOTE: Duk namiji magidancin da har ya tabbatar matarsa bata da wannan baiwan toh ya kokarta yanemo mata magani domin hakkice agareshi in kuma Bai nemoba ita matar tayi kokoari ta nemi magani.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa suma su amfana.

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button