Wasu Daga Cikin Abubuwan Da Suke Haifarwa Mata Budewar Gaba Wato (vaginal opening):
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com
Idan akace budewar gaba musamman ga ‘ya mace mai aure toh binciken masana yanunar da hakan bakaramar illah bace ga aurenki domin kuwa duk matarda tabude sosai toh namiji baifiye jin dadin jima’i da ita ba, koh za’ayi toh saidai ayishi cikin rashin armashi da burgewa daganan ma yazama baidamu da kusantarta ba, duk kuwa matar da namiji baya kwadayin kusantarta toh dawahala tadinga cin moriyar soyayyarsa, abin hannunsa daukar shawararta dadai sauran abubuwanda rayuwar aure ke takama dasu gaskiya.
Ga Kadan Daga Cikin Abubuwan Dake Kawoma Mata Budewar Gaba:
Na farko shine shekaru, duk matarda takwana 2 toh dole jikinta yabude sosai domin tana rasa wasu sinadarai ajikinta kamar ustrogen omega6 omega 3 saboda haka yana dakyau anemi ingantattun sinadarai adinga gyaran jiki dasu.
Rashin Zuwan Period Wato Al’ada: Shima wannan yanajawowa mata dayawa budewar gaba sosai aita faman gyara Amma abu yagagara shima yana dakyau anemi wanda yasan abinda yake.
Sai Kuma Shan Magungunan Dake Hana Daukar Ciki: Shima wannan yana haddasawa wasu matan budewar gaba sosai musamman ga mata masu shekaru kuma sundade suna amfanida kwayoyin.
Sannan Bayan Kowacce Al’ada wasu daga cikin masana sun gano cewa aduk sanda mace tagama al’ada tana samun budewar gaba amma baduk mata kegane haka ba saboda kadan-kadan budewar ke faruwa sai a asibitine za’a iya ganin haka, sukace yana dakyau akalla duk idan kika gama al’adarki toh kigyara kanki da sinadarai masu inganci.
Sai Yawan Yin Jima’i Da Yawan Haihuwa: Duk idan aka dace da mace marar kula da jikinta toh zatadinga budewa sosai, kamata yayi duk bayan jima’i kafi wani jima’i kikula da kanki akalla koda ruwan dumi ne kiy insert dashi domin yana matse mace.
Ki guji yin amfani da bagaruwa wai dasunan matsi indai badaga wanda yasan maganine bane yahadamiki dashi domin zata daukemiki ni’ima gabadaya wasuma tana haddasa musu zazzagowar gaba
Kuma ki guji yawan amfani da alif domin yana kashe dandanon fatar gaba yamaidake marar jindadin jima’i kamar wacce tadade tana lasbian.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.