Kalolin Matsin Da Basuda Illah Ga Lafiyarmu Da Yanda Zaki Amfani Dasu
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com
Ayau inason zan kawo muku kalolin matsin da Basuda Illah ga lafiyarmu wanda yakamata mudinga yinsu.
- Kaninfari
- Lalli
- Tsakin kuka
- Kaninfari
- Farin almiski
- Man zaituun
- Sassaken baure
- Saiwar zogala
Bari na dauki kowanne nayi muku bayani dalla-dalla yanda za’ayi amfani da kowanne a cikin su.
- Kaninfari: Zaki samu kaninfari mai kyau sannan ki debo rushi wato garwashi sai ki zuba kaninfarin Nan a cikin garwashin ki rinka zugunnawa akai ko kuma ki saka a cikin bokitin karfe ko turmi kodai wani abu Mai dan tsawo da zaki iya zama a ciki turirin ya rinka shiga farjinki, yin hakan na matse mace sosai da sosai.
- Tsakin kuka: Ki samu tsakin kuka mai kyau wanda bashida hadi shima ki debo garwashi ki zuba tsakin kukan a ciki ki dinga tsugunnawa a kai, shi kuma wannan yana hana gaban mace ya dinga wari sannan kuma yana matse mace sosai.
- Lalli: Zaki samu lalli mai kyau ki zubashi a tukunya ki tafasa shi ya tafasu saiki sake a cikin bawo ki rinka shiga ciki kina zama wato (sit bath) shi kuma wannan yana maganin sanyi kuma yana matse mace sosai.
- Kaninfari: Ki samu kaninfari saiki samu gorarki mai kyau ki zuba kaninfarin a ciki da ruwa ki jiga ki barshi har saiya alafce sannan ki rinka sha, shi Kuma wannan hadin yana saka jikin mace yayi dumi kuma yana maganin sanyi, sannan yana ciko da gaban mace.
- Sassaken baure: Zaki samu sassaken baure ki dafa shi ki hadashi da qaro saiki dinga shiga ciki.
- Saiwar zogala: Ki dafa saiwar zogala da ganyen magarya saiki diga farin almiski ki dinga zama a ciki, idan kikayi haka ‘yar uwa saikin godemin.
- Man Zaituun: Ki samu man zaituun saiki hadashi da man hulba da man kaninfari ki dinga matsi dashi hmmm ‘yar uwa abin ba’a cewa komai.
Ayi share domin sauran ‘yan uwa su amfana suma.