Yanda Ma’aurata Zasuyi Amfani Da Man Damo Hadi Da Man Ayu Domin Samun Farin cikinsu

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a Wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com
Kitsen damo da man ayu sundade suna taka muhimmiyar rawar gani a wajen ma’aurata domin jin nishadi a lokacin saduwa, ma’aurata sukanji kamar akwana anayi kuma gashi baya Bada matsala agaban mace ko na namiji, musamman mata zakaga idan wannan kitsen ya karbi mace toh shi kadaima idan zata rikeshi ya isheta ta mallake mijinta, sannan kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanason yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita toh lokacinda yazo jima i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarinsa toh awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji mai ciwon sanyi da basir toh koh yayi amfani dashi bazai masaba aikiba, hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri.
Ammafa ita mace idan tasamu man damo itama ta hadashi da zuma a lokacinda zata sadu da mijinta, saita dibo dan kadan tayi matsi dashi tohfa awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi masa.
Har ila yau Kuma Kuma, idan so kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan aloe Vera ki gaurayasu sosai saiki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan dade bai baciba sai ki rinka yin matsi dashi.
Har ila yau amaryar da take shirin karbar angonta daga lokacinda ta fara gyaran jiki toh ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zubashi kadan aciki sannan a lokacinda ya rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe idan Kuma budurwa ce toh ba saitayi matsiba, zata rinka shafawane kawai a gefe-gefen farjinta, toh wallahi duk namijinda ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum- dum.
Sannan kuma mace idan tanason jin dadin mijinta taji tamkar bata duniya lokacin jima’i toh ta hada man damo da man hulba original dan Egypt ta shafa aganta kuma tayi matsi dashi 3 hours kafin sex lokacinda zata sadu da mijinta shi kuma saiya hada man damon da zuma ya shafa akan azzakarinsa ku jarraba wannan kuga aiki, idan kunyi yayi aiki kuyimin addua. Bayan haka mace zata iya hada man damo da man ayu waje daya tayi matsi dashi yana karawa mata dandano me gamsarwa.
Haka nan dai shima man Ayu yake cin karensa babu babbaka saboda kusan kowa yasani ma aurata idan sukayi aiki dashi sukan kasance cikin nishadi jin dadi tareda matukar gamsuwa.
Kuma manyan mata sun samo dabarar hada man damo da farin miski to kema idan kin samu farin miski me kyau ki hadasu lokacinda kikaga oga ya hauro kin gama shiri dokinsa kawai zai hau toh kiyi maza-maza kishafa kadan-kadan a gabanki yadan shiga kadan bawai kitura can cikiba, kinayin wannan kibawa oga ya shiga kiga rudewa.
Toh akwai abu biyu da yakamata mata su fara lura akan aiki da man ayu ko man damo
Abu nafarko kitabbatar kinsamu original kuma yanda zaki gane original zakiga daga yaji sanyi zaiyi bacci zakiji yana kamshin kitse ki lura sosai da kamshinsa kada kisiyi Wanda aka hada da wani oil din don bazaiyi miki aikiba. Sannan ki tabbatar bakida matsalar infection wato ciwon sanyi, koda yake wasu matan suna dashima amma yana musu aiki amma dai Wanda bata dashi yafi yimata aiki sosai.
Allah yasa mudace.