Yanda Akeyin Hadadden Hadin Air freshener Mai Dadin Kamshi:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewanusix.com
Abubuwan Da Ake Buƙata Sune:
- Ruwan alcohol
- Lavender oil
- Banana oil
- Amni 4 oil
- Sandal rose oil
Yanda Zaki Hada:
Dafarko zaki hada ruwan alcohol da duk Madarar da kikeson kamshinsu na turare, sannan saiki girgiza sosai ki juyeshi a cikin air freshener container shikenan idan kikayi hakan kin gama Hada air freshener dinki, sannan Zaki iya ki rinka yin na siyarwa saiki rinka Kara mishi oli dinda kikeso a ciki.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.