Kadan Daga Cikin Matsalolin Da Ake Fuskanta Bayan Anyi Family Planning Tare Da Kuma Yanda Za’a Maganceshi:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com
Dafarko dai wannan babban hatsarine kaga mace me shekarun da Basu wuce 23 zuwa
24 ba Kuma Bata wuce haihuwa 1 koh 2 ba har ma da masu sabon Aure zaka ga har da su suna da Sha’awar yin family planning ta hanyar Shan kwayoyi koh kuma yin allura koh kuma saka roba wato implant, kuma dayawa ana yin aikin ne ba tare da anbi ka’idojin yin family planning Na addini ko na Asibitin ba wanda yin hakan babban kuskure ne domin yana illata mahaifar mace mussaman ga wanda ma bata taba yin haihuw koh 1 ba illace da takan hana haihuwa kwata-kwata da maida macce infertility.
Toh Acikin rukunnan planning akwai su kamar haka:
- depo provera: wannan alurace da mata su kan yi domin samun tsaikon
haihuwa na wata uku wanda kafin yintasa a tabbatar da mace tana da haihuwa kusan (3 koh kuma 4 zuwa sama ga haka saboda alurace mai matukar hatsari da lalata mahaifa da kuma canzawar Al’ada ga mace, wanna alurar ba’a yiwa mace mai haihuwa 1 koh 2 zuwa 3 saidai wanda tayi haihuwa kamar 4 zuwa sama haka. - noristerat: shi wannan alurace wanda ake yiwa mace tazarar haihuwa na wata 2 wanda ita ana yima masu kananan haihuwa kama daga haihuwa 1 koh kuma Haihuwa 2 wannan
a cikin allura tana da saukin Sha’ani bisa ga (depo provera) ta wata 3 gaskiya. - pills: Shan kwayoyin planning Shima
yana da kalar tasa illa na sanya mace ta rinka zubar jini koh kuma ba’a lokacin (period) ba sannan Shima Yana Hana haihuwa kwata kwata ga wasu matan gaskiyar magana kenan. - Implanol robar hannu koh kuma ace Ashanar Hannu wanan itace ake sakama Mata a hannu ta shekara kamar 4 zuwa 5 wanan itama illarta
mussaman ga wanda Bata taba yin haihuwa ba takan hana haihuwa da Kuma sanya mace tayi kiba koh kuma tayi rama tana kuma sanya zubar jini Idan zubar jini yayi yawa toh sai anemi likita domin samun magani. - I.u.d wannan planning ne da ake sakama mace a mahaifa ta cikin farjinta shima yana shekaru a cikin wanda duk ya fisu hatsari domin wani lokaci idan aka zo cireshi in ba a dace ba yakan katse a ciki sannan kuma Yana sanya jin zafi a lokacin saduwar aure wato lokacin jima’i, sannan yana sanya mace ta dinga bleeding sannan Yana karkatarma maigida azzakarinsa lokacin saduwa saboda akwai masu doguwar (penis).
Illolin Da Family Planning Yake Haifarwa:
- Sanya zubar jini a farji
- Sanya ramewa
- Saka jiki yayi kiba
- Infertility wato Hana haihuwa
- Rikicewar jinin al’ada
- Jin zafi lokacin saduwa idan akasaka i.u.d
- Jin wani Abu na yawo acikin cikinki kamar kina da juna biyu
- Rashin ganin Al’ada kwata-kwata har zuwa wasu shekaru
- Wasa da al’ada sai kiga tazo sai kuma ta dauke anjima Kuma ta sake dawowa
Ga Family Planning Na Maza:
Suma maza zasu iya yin planning nasu wanda ba sai mata sunyi planning ba
- Saka robar condom
- Azalu (natural planning) idan kana saduwa da matarka da kaji zakayi inzali sai ka cire ka zubar da sperm din a waje, wannan shine yin planning ga mace
wanda bata taba haihuwa ba gaskiya.
Yin family planning na wani lokacin babbar illa ce ga lafiyar mace musamman idan ba’abi ka’idojinsa ba, domin yana hana haihuwa kwata-kwata koh kuma lokacin da aka bukaci haihuwar sai ta dade batazo ba, Saboda Haka Iyayenmu mata sai a kula.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.