Wasu Daga Cikin Hanyoyin Gyaran Jiki Da Lemun Tsami:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com

Ga Yanda Akeyin Gyaran Jiki Da Lemun Tsami Da Madara:

Toh dafarko dai shi wannan hadin yana karama jiki kyau da kuma haske idan ana yinshi akai-akai, yanda ake yin wannan hadin kuwa shine.

Za’a samu madara ta gari, a jika Dan kadan da ruwa sannan sai a matse lemun tsamin a ciki, sai a gauraya yagaurayu sosai, sannan sai a shafe fuska da hannu dama duk inda ake da bukatar yayi haske da laushi koh da duka jiki ne za’a iya shafawa, wannan hadin idan har ana yinshi akai-akai za’a ga yanda jiki zai yi kyau, yayi laushi da kuma haske, Amma bayan an shafa, za’a barshi ne har na tsawon minti 5 sannan a wanke da ruwan dumi.

Gareku Mata:

Shan ruwa isasshe yana gyara al’aurar mace, sannan kuma ya rinÆ™a gyara yanda Æ™amshin sa koh É—anÉ—anon sa yake ga mai sha, shan ruwa mai kyau mai yawa yana flushing system É—inki ne, kuma ya iya fitar da infections tare ma da wasu cutuka koh kuma wari, rashin shan ruwa isasshe zai iya haddasa miki abubuwa da yawa a jikinki kamar su.

  • Yawan kasala da gajiya da kuma yawan bacci, ciwon kai, jiri, ki rinkajin kina jin amai, koh kuma zazzabi.
  • Matsewar bayan gida.
  • Ciwon gabbai koh kuma na jijiyoyi.
  • Lalacewar fata koh ido da dai sauransu.

Waɗannan ƙananun matsaloli kenan, Amma in kina shan ruwa isasshe koh da fitsarin ki yellow ne, ranar koh washe gari zaki ga ya koma fari kal, a don haka mata mu rinƙa ƙoƙarin shan ruwa musamman kofi ɗaya na safen nan kafin a ci komai.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button