Abubuwan Dakesa Dumin Farjin Mace:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com
Ga Abubuwan Kamar Haka:
- Tsarki da ruwan dumi a koda yaushe duk idan zakiyi fitsari koh bayan gida toh yakasance kinyi tsarkin da ruwan dumi ne.
- Sai Kuma saka pant akai-akai amma banda daddare
- Yawan hade kafafuwanki a duk sa ilin da kike zaune
- Tsugunu akan rushi koh da baki sa komai a ciki ba.
- Lulluba da koh kuma bedspread ne lokacin da kuke saduwa da mijinki wato lokacin jima’i sai kuma nature.
Ga Kuma Abubuwan Da Suke Rage Dumin Farjin Mace:
- Kamar kiyawaita tsarki da ruwan sanyi
- Sai kuma rashin sanya pant
- Yawan yin wawan zama
- Rashin lulluba lokacin da kuke jima’i koh kuma fan koh abar Ac a kunne
- Saka yatsa a farji
- Yawo ba takalmi a tsakar gida
- Koh kuma Cutar infection.
Hadin Sabuwar Mace Wato Sabuwar Amarya:
‘Yar uwa kina son ki koma sabuwa koda kinyi haihuwa goma idan kika bari gabanki ya zama kato kamar ramin maciji mijinki bazai yarda ya zauna dake gaskiya bayan ga kofar mutuncinki kamar rijiya wato kofar farjinki kamar rijiya saboda fadi, toh idan ba kya son mutunci da darajarki ta zube a wajen maigida ki nemi magani wanda zai saka gabanki ya tsuke maigida sai yayi da gaske sannan zai iya shiga yaji kin matse shi gam-gam dadi sai mace mai gyara jikinta gaskiya kenan.
Akwai mata da yawa musamman ma ‘yan mata basu fahimci matsiba ballantana susan lokacin yinsa da kuma yanda akeyinsaba sudai kawai daga lokacin bikin mace yazo sai kaga tanata saka abubuwa a farjinta da sunan matsi kuma wani lokacin wannan shine yake jawowa mata cutar
infection.
Shin Yayama Akeyin Matsi?
Toh dafarko shidai matsi kala ukune kuma kowanne yanada muhimmanci a wajen mace matukar tanaso lokacin jima’i tarinka rudarda maigidanta yana sumbatu.
- Da akwai matsi wanda akeyinsa don mace farjinta ya
tsuke wato ya zama a matse shikuma wannan babu meyi sai wacce farjinta ya bude koh kuma dalilin Haihuwa koh kuma anyi
mata fyade ma’ana wacce ta rasa budurcinta toh ita
zatayi na tsuke farji to amma fa wasu yanmata suna kuskure wajen yin tsarki da ruwan bagaruwa da kuma
matsi mai matse gaban mace bayan sunada budurcinsu toh irinsune bayan anyi aure zakaga mijinsu ya kasa
shigarta da wuri saboda kofar ta matse da yawa wasu sai sunyi wata daya koh wata biyu suna fama ga zafinda mace
zataji idan suna jimai. - Akwai kuma matsin da akeyinsa don mace ta kara
dandano wato dadi wajen jima’i ta rinka saka maigida kukan dadi shi kuma wannan kowacce mace zatayishi inma budurwa koh kuma
matar aure saidai akwai sharadi dole sai farjinki ya zama
a tsaftace kina tsarki da ruwan dumi lokacinda kika gama al’ada kuma kiyida ruwan dumin da ganyen magarya aciki sannan dama kinada sabulu na
musamman wanda aka tanadeshi don wanke farji domin ba aso mace tarinka wanke gabanta da sabulun wanka
sannan abinda zaki saka ya zama yanada inganci ba komai kikaji labarinsa ki sakaba ita mace idan har zata iya kiyaye tsaftar gabanta babu ruwanta da saka abu wanda zai kara mata dadi saboda da yawa shigar kwayoyin cutane suke kashe gaban mace take zama
babu dandano kwata-kwata. - Sai kuma matsi wanda akeyinsa don magance cututtukan gaban mace kamar asaka garin hulba acikin ruwan dumi arinka zama acikinshi da dai sauran wasu hanyoyin da mace zatabi don ta kiyaye lafiyar farjinta, toh amma kuma ga yanda zakiyi, kisamu
- Bagaruwa ta hausa ( ana samu a wajen masu saida maganin gargajiya).
- Zaituun soap ( ana samu a Islamic chemist)
- Sai Farin miski ( ana samu a Islamic chemist ) Shima.
- Man Hulba ( ana samu a Islamic chemist)
Amma fa zaplan zaituun ake hadawa dashi ki duba idan zaki saya toh amma idan kin rasa zaplan zaki iya sayan zaituun soap din Idan kin siyo saiki dauki bagaruwan ki daka yayi laushi saiki zuba a roba, ki yayyanka soap zaituun din kanana akan garin bagaruwa, saiki nemo al miskinki kihada tare ki kwabashi daruwan hulban, ki kwaba sosai yayi kauri yadamu toh sannan saiki zuba a
roba mai kyau kirufe innkin gama gun kwabawa
zaibaki wahala kawai ki daka a turmi In kingama wankanki saiki rinka wanke gabanki dashi wannan shima yana matse gaban mace sosai sannan kuma baya cutarda mace.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.