Yanda Akeyin Hadin Dakakken Yaji Mai Ciko Da Gaban Mace Hadi Da Sinadarai Basai Kinyi Amfani Da Maganin Mata Ba:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com

Yanda mace zakiyi hadin yajin da zai ciko miki da gabanki sannan yanada sinadaran dazasu Kara Miki ni’ima wanda koh da bakiyi amfani da magungunan mata bazaki salafce ba.

Zaki Samu Wadannan Kayayyakin:

  • Busasshen gadalin mata
  • Busasshiyar farar albasa
  • Kanimfari da sassaken baure
  • Sassaken bagaruwa da minannas
  • Barkonu kadan da maggi

Zaki hadasu duka ki daka ki dinga sawa a abinci kinaci, koh kuma kidinga cin kaza dashi koh naman karamar dabba ki badesu dashi kici kayanki, toh in shaa Allahu cikin Dan kankanin lokaci zakiga gabanki ya cika da nama sosai.

Hadin Karawa mace ni’ima:

Wannan hadin yana ciko da naman gaban mace sannan kuma yana matse gaban mace kuma yana saukar da ni’ima ta wani fannin kuma yana ciko da nono mace shima.

Zaki Samu Wadannan Kayayyakin:

  • Nonon rakumi
  • Dabino
  • Kwakwa
  • Apple
  • Ayaba
  • Zuma
  • Man hulba

Dafarko zaki tafasa nonon rakumin ki ya huce sai ki jika dabinonki ki cire kwallayen ki hada shi tare da apple sai ki markadashi, idan ya markadu saiki zuba zuma ki zuba man hulba ki juya shi sosai sai ki zuba a cikin fridge yanda ba zai lalace ba saiki
rinka sha kullum sannan ki samu man hulba kina shafawa a nononki zaki sha mamaki da yardar Allah.

Wannan Hadin Yana Saurin Saukarwa Mace Da Ni’ima (emergency):

Zaki Samu Wadannan Kayayyakin:

  • Aya
  • Dabino
  • Kwakwa
  • Zuma
  • Madara ta ruwa

Zaki hadasu guri daya sai ki markado ki tace ki zuba zuma da madarar ruwa ki rinka sha ke da kanki zakiji canji tun daga wannan lokacin in shaa Allah.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button