An Sake kaddamar Da Sabon Shirin Labour Employment and Empowerment Programme

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin Labour Employment and Empowerment Programme (LEEP) don inganta rayuwar mutane miliyan 2.2 duk shekara. Shirin, wanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Ministan Harkokin Ma’aikata, Hon. Nkeiruka Onyejeocha, suka jagoranta, yana nufin kirkirar ayyuka miliyan 2.5 kowace shekara. Ma’aikatar Harkokin Ma’aikata da Ayyukan Yi tana kula da aiwatar da wannan shirin.

Shirin LEEP ya kunshi matakai hudu na samun horo

  1. Digital Nomads – Horaswa kan basirar zamani da aiki daga nesa.
  2. Vocational and Entrepreneurship Programmes – horaswa kan sana’o’i da kasuwanci.
  3. Job Fairs – Hada masu neman aiki da masu samar da ayyukan yi.
  4. Centers for Learning Spaces – Samar da wuraren koyo da ci gaba.

Yadda Zaku Cike

Domin cike wannan damar ku danna Apply dake a kasa

Apply Now

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button