Ga Wata Sabuwar Dama Ta Aikin NGO A Garin Gusau Albashi N50,000 Monthly

Barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya
Kamfanin Amtec Global Consulting Nigeria Limited yana neman ma’aikata a bangaren Information Technology/Administrative Assistant wato mataimakin mai gudanarwa a bangaren information technology.
Amtec Global Consulting Nigeria Limited, rundunar majagaba a fagen ci gaban fasaha da canjin dijital. Tare da tsayawa tsayin daka don ƙware da ƙirƙira, mun kafa kanmu a matsayin fitaccen mutum a cikin wannan yanayin da ke tasowa koyaushe.
Zasu dauki ma’aikata ne domin cike gurbin da ke kasa:
- Sunan Aiki: IT / Mataimakin Admin
- Wurin Aiki:Â Gusau, Zamfara
- Nau’in Aiki: Cikakken lokaci
- Albashi: N45,000 – N50,000 Monthly
- Ranar rufe aiki: 29th November, 2024
Yadda Za a nemi aikin
Domin neman aikin a danna Apply dake kasa