Kadan Daga Cikin Amfanin Da Magungunan Da Lemongrass Keyi Ga Lafiya:
Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Lemongrass wato (Cymbopogon citratus) wata shuka ce mai dadin kamshi, wato wata irin ciyawace doguwa mai launin kore da kamshin lemun-zaki, kuma duk da yake dai … Read more