Yanda Zaku Magance Warin Gaba Ta Yanda Gabanki Zai Rinka Kamshi:
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com
A yau in shaa Allahu zanyi bayanine gameda Warin gaba yanda Zaki maganceshi gabanki yarinka kamshi tamkar kina saka mishi turare.
- Anason mace ta dinga yin tsarki da ruwan dumi ba kuma ruwan zafi bafa, a’a irin dalam-dalam dinnan.
- Sannan ki dinga yawan canza wando (pant) a kullum kamar sau uku.
- Ana son ki rage cin danyar albasa gaskiya.
- Sannan a duk lokacin da mace ta gama haila wato al’ada toh ta dinga wanke gabanta da ganyen magarya koh bagaruwa da almiski fari.
- Ki daina tsugunawa akan masai kina daukan lokaci domin yin haka yana da matsala sosai harga lafiyarki ma.
- Sannan ki yawaita aske gashin gabanki duk sati 1 koh sati 2.
Idan har mace zata bi wa innan dokokin toh zata samu waraka daga duk wata cutar farji.
Hanyoyin Tsaftar Gaba Yana Da Bukatar Kulawa:
- Tsafta.
- Kamshi.
- Matsi mara illah
- Danshi wato (Ni’ima)
Wadannan abubuwan dana faÉ—o sune darajarki da martabarki gurin mijinki kinsa koh ta Ina kin gama.
Kayan Hadin:
- Ganyen magarya
- Garin hulba
- Almiski
- Man zaituun
- Tafarnuwa danye
- Bagaruwa
- Auduga
- Ruwan dumi da gishiri
Rana ta farko ki haÉ—a ganyen magarya, garin hulba, bagaruwa kaÉ—an zakisa kamar guda 10 ki fasa kwallon tafarnuwa ki dauki guda 3 ki daka sai ki hadesu duka kayan kisa ruwa kaÉ—an ki dafa idan ya dafu saiki barshi ya huce sai ki samu auduga kina sawa a cikin ruwan kina wanke koh Ina na gabanki Ciki da waje ki tabbatar kin wanke koh ina anason wanna ruwan ki rage kaÉ—an kuma ya zama yana da dumi sosai sai ki Samu wani auduga daban ki dangwala ruwan kisa a cikin gabanki, ki barshi zuwa wani lokacin sai ki cire tun a nan zakiga kin ciko kin haÉ—e tsaf kuma gun zaiyi laushi sosai saiki Samu almiski mai kyau kiyi inserting shikenan haka Zaki dinga yi duk bayan kwana 3 idan ya Kama jikinki sai ki koma yi duk bayan Sati É—aya daga karshe ki dinga yawan Kama ruwa dashi sai ki sanya man zaituun in shaa Allahu zakisha mamaki.
Idan kina yin wanna Zaki kasance cikin tsafta
kamshi da matsi hadida ni’ima.
Don Allah kuyi sharing wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.