Matasa Dama Ta Samu: An Sake Bude Shirin Bayar Da Horo Akan Technology
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya. Shirin 3 Million Technical Talent (3MTT) na Ma’aikatar Sadarwa, Kirkire-kirkire da Tattalin Arzikin Dijital na Najeriya ya kuduri aniyar habaka kwarewar fasaha a kasa tare da tallafawa hangen nesa na Shugaba Tinubu na samar da ayyukan dijital miliyan 2 zuwa 2025. Shirin zai taimaka wajen … Read more