Hanyoyin Gyaran Fuska Wanda Bashida Illah Zaisa Kiyi Haske Kuma Yafitar Miki Da Tabbai Da Pimples:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ Yanda Zaki Cire Tabon Fuskarki: Dafarko zaki samu: Zaki daka bawo lemun zaki amma busasshe saiki zuba cokali biyu acikin zuma rabin gwangwani sannan saiki zuba … Read more

Ga Wani Dan Tsokaci Game Da Mata Masu Juna Biyu:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ Ayau Tsokaci Zanyi Akan Mata Masu Ciki: Tabbas mata mutane ne dasuka cancanci girmamawa musamman macen da Allah ya azurta ta da tarbiya koh ince kamunkai … Read more

Yanda Mace Zata Kula Da Jikinta Bayan Haihuwa:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ Babban hatsarin da haihuwa ke zuwa dashi dake jawo asarar rayukan mata bayan haihuwa shine zubar da jini bayan haihuwa wato (Post Partum Hemorrhage) a likitance … Read more

Yanda Mace Zatayi Gyaran Gashi Da Ruwan Shinkafa Domin Samun Tsayin Gashi Da Laushi Da Tsantsi Hadi Da Sheki A Lokacin Sanyi

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi Mai albarka na arewamusix.com/ Shin koh kin san cewa wanke gashinki da ruwan da aka wanke shinkafa yana kara abubuwa da dama wanda baki sansu ba? Ruwan da aka wanke shinkafa … Read more

Hanya Mafi Sauki Da Zaki Gane Lokacin Ovalution Period Dinki wato (Lokacin kyankyasar Kwayoyin Haihuwa)

Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi Mai albarka na arewamusix.com/ Yana da matukar kyau da kuma muhimmanci ace mace ta rike ranakun zuwan hailarta wato al’adarta kamar dai yadda wasu likitoci suka yi bayani akai. A wasu … Read more