Yanda Zaku Gane Banbancin Dake Tsakanin Matsi Da Kuma Cikowar Gaba

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Hanyoyin Da Zakibi Ki Tsuke Farjinki. Da akwai hanyoyi da dama na matse farji musamman bayan haihuwa wanda sun hada da hanyoyin magani, motsa jiki (exercise), … Read more

Abinda Yakamata Mai Ciki Tayi Lokacin Da Cikin Yakai Wata Tara (9) Da Kuma Lokacin Nakuda:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Abubuwan da mai ciki ya kamata ta fara yi idan cikinta ya shiga wata tara Lokacin da ya tsufa kenan, da abinda zatayi idan lokacin fara … Read more

Wasu Daga Cikin Matsalolin Da Mata Ke Fuskanta Da Family Planning Tare Da Maganinsu:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Ayau rubutun nawa yazo muku da wani salo ne na tambaya da amsa, abinda nayi hakan kuwa badon kowa bane sai donku masu bibiyar shafin nan … Read more

Yanda Mace Zatayi Gyaran Gashi Da Ruwan Shinkafa Domin Samun Tsayin Gashi Da Laushi Da Tsantsi Hadi Da Sheki A Lokacin Sanyi

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi Mai albarka na arewamusix.com Shin koh kin san cewa wanke gashinki da ruwan da aka wanke shinkafa yana kara abubuwa da dama wanda baki sansu ba? Ruwan da aka wanke shinkafa … Read more

Hanya Mafi Sauki Da Zaki Gane Lokacin Ovalution Period Dinki wato (Lokacin kyankyasar Kwayoyin Haihuwa)

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi Mai albarka na arewamusix.com Yana da matukar kyau da kuma muhimmanci ace mace ta rike ranakun zuwan hailarta wato al’adarta kamar dai yadda wasu likitoci suka yi bayani akai. A wasu … Read more

Yanda Zaki Gyara Nononki Su Tsaya Su Ciko Kuma Koda Ana Tabasu Bazasu Zubeba

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Hadin Da Zakiyi Nononki Su Dawo Tamkar Na Budurwa: Zanyi bayani dalla-dalla kan yadda mace za ta gyara nononta, yadawo tamkar na budurwa, wannan ba wani … Read more

Abubuwan Kwalliya Guda Shida Da Fata Yake Bukata Da Kuma Hanyoyin Da Zaku Magance Yamushewar Fata Lokacin Sanyin Nan

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Kasancewar yanzu mun shigo lokacin sanyi a wasu bangarori hakan yana haifarwa Fata yamushewa fata, yana da kyau idan kukayi alwala ku sake shafa mai domin … Read more