Wasu Daga Cikin Illolin Da Daurin Kirji Ke Haifarwa Mata:
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Illolin Daurin Kirji Ga Mata: Wai shin menene maDaurin Kirjin? Shi daurin Kirji shine wanda mata keyi a kullum idan sun fito daga wanka, in dai … Read more