Matasa Dama Ta Samu: An Sake Bude Shirin Bayar Da Horo Akan Technology

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya. Shirin 3 Million Technical Talent (3MTT) na Ma’aikatar Sadarwa, Kirkire-kirkire da Tattalin Arzikin Dijital na Najeriya ya kuduri aniyar habaka kwarewar fasaha a kasa tare da tallafawa hangen nesa na Shugaba Tinubu na samar da ayyukan dijital miliyan 2 zuwa 2025. Shirin zai taimaka wajen … Read more

An Sake kaddamar Da Sabon Shirin Labour Employment and Empowerment Programme

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin Labour Employment and Empowerment Programme (LEEP) don inganta rayuwar mutane miliyan 2.2 duk shekara. Shirin, wanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Ministan Harkokin Ma’aikata, Hon. Nkeiruka Onyejeocha, suka jagoranta, yana nufin kirkirar ayyuka miliyan 2.5 kowace shekara. … Read more

Ga Wata Sabuwar Dama Ta Aikin NGO A Garin Gusau Albashi N50,000 Monthly

Barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya Kamfanin Amtec Global Consulting Nigeria Limited yana neman ma’aikata a bangaren Information Technology/Administrative Assistant wato mataimakin mai gudanarwa a bangaren information technology. Amtec Global Consulting Nigeria Limited, rundunar majagaba a fagen ci gaban fasaha da canjin dijital.  Tare da tsayawa tsayin daka don ƙware da ƙirƙira, mun … Read more

Yanda Akeyin Hadin Dakakken Yaji Mai Ciko Da Gaban Mace Hadi Da Sinadarai Basai Kinyi Amfani Da Maganin Mata Ba:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Yanda mace zakiyi hadin yajin da zai ciko miki da gabanki sannan yanada sinadaran dazasu Kara Miki ni’ima wanda koh da bakiyi amfani da magungunan mata … Read more

Amfanin Man Kadanya Da Mahimmancinshi Ga Lafiyar Fatar Yara Da Manya Musamman A Lokacin Sanyinnan:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Man kade yanada matukar amfani a fata domin yana dauke da sinadarai masu yawa har da sinadarin vitamin A da vitamin E Wannan mai na magance … Read more

Wasu Daga Cikin Abubuwan Da Suke Haifarwa Mata Budewar Gaba Wato (vaginal opening):

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Idan akace budewar gaba musamman ga ‘ya mace mai aure toh binciken masana yanunar da hakan bakaramar illah bace ga aurenki domin kuwa duk matarda tabude … Read more