Wasu Daga Cikin Amfanin Bawon Ayaba Ga Lafiyar Dan Adam:

Assalamu alaikum warahmatullah jama’a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusic.com Bawon ayaba na kunshe da arziki na sunadaran gina jiki wato (nutrients) da kuma masu sanya karfin jiki irinsu (carbohydrates) da akwai ire-iren sinadaran vitamin … Read more

An Bude Shafin Daukar Ma’aikata Domin Shirin Masu Kula da Lafiya na NHFP a Duk Fadin Najeriya

An Bude Shafin Daukar Ma’aikata Domin Shirin Masu Kula da Lafiya na NHFP a Duk Fadin Najeriya Gwamnatin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ta bukaci ‘yan Najeriya masu shaawar aikin kiwon lafiya da su nemi shiga shirin Masu Kula da Lafiya na Kasa. Ana kuma shawartar masu neman aikin da su tanadi wadannan takardu domin … Read more

Yanda Ake Amfani Da Kwai Wajen Gyaran Fuska Fidda Kuraje Da Fitarda Tabbai:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com A hakikanin gaskiya kurajen fuska yana daya daga cikin ababen dake bata fuska, da akwai wadansu kuraje masu yawan naci, saboda haka yakamata mu kula … Read more

Yanda Zakuyi Maganin Ciwon Kai Mai Tsananin Gaske A Cikin Gidajenku:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Shin Menenema Yake Kawo Ciwon Kai? Kuma Taya Za’a Maganceshi Da Maganin Gargajiya? Shi cwon kai koda yaushe ana rarraba shi azaman na wanda aka … Read more