Sabon Hadin Da Zakiyi Wanda Zai Ciko Miki Da Nono Da Rage Tumbi:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com

Hadin Ciko Da Breast Wato Nono Da Rage Tumbi

Abubuwan Da Ake Buƙata Sune:

  • Man Habbatusswaudah
  • Man albasa
  • Man jir-jir
  • Mandinya

Yanda Zaki Hada:

Dafarko zaki zuba zuma aciki ki rinka sha sau uku arana wannan hadin yana rage tunbi sosai

Ga Kuma Hadin Cikowar Nono:

Abubuwan Da Ake Buƙata Sune:

  • Habbatusswaudah
  • Hulba
  • Farar shinkafa ta tuwo
  • Madara

Yanda Zaki Hada:

Zaki hadasu duka guri daya saiki rinka yin kunu kinasha kafin awa 2 dayin bacci sanan kuma awa biyu bayan break first kihan zarta yin wanan hadin da ikon Allah zakiga biyan bukatarki.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button