An Bude Shafin Daukar Ma’aikata Domin Shirin Masu Kula da Lafiya na NHFP a Duk Fadin Najeriya

An Bude Shafin Daukar Ma’aikata Domin Shirin Masu Kula da Lafiya na NHFP a Duk Fadin Najeriya
Gwamnatin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ta bukaci ‘yan Najeriya masu shaawar aikin kiwon lafiya da su nemi shiga shirin Masu Kula da Lafiya na Kasa.
Ana kuma shawartar masu neman aikin da su tanadi wadannan takardu domin gabatarwa yayin tantancewa idan sun tsallake matakin farko:
- Takardar haihuwa
- Takardar CV
- Shaidar digiri daga jamia
- Takardar shaidar asalin jihar mutum
- Shaidar kammala NYSC
Za ku iya nema ta wannan shafin:
https:/healthfellows.ng/apply