NIGERIAN AIR FORCE SHORTLIST

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Rundunar sojojin saman Nigeria ta fitar da jerin sunayen wadanda sukayi nasara wato short list sabo da haka duk wanda yasan ya nema yayi kokarin yin download na PDF din domin duba sunansa.

Danna Download dake kasa domin saukar Da Shortlist DinπŸ‘‡

Bayan kayi download saika bude shi sannan kayi search na sunanka kokuma.labi List din ka duba sunanka.

Allah ya bada sa’a

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button