Alamomin Da Idan Mace Koh Namiji Sukaji Akwai Ciwon Sanyi A Jikinsu:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com

Alamomin Mace Mai Ciwon Sanyi:

  • Zata dinga jin zafi a lokacin da maigidanta yake saduwa da ita.
  • Sannan zata dinga jin gabanta na kaikayi
  • Fitar farin ruwa mai wari a gabanta
  • Ganta zai dinga yin warin.
  • Sannan zataji Bata jin sha’awa koh kadan.

Cutar Sanyi Sun Hada Da:

  • Gonorrhea
  • Syphilis
  • Clamydia
  • Yeast Infection
  • HIV
  • Hepatitis dadai sauran wa’inda ban fadaba, toh sune ire-iren rukkunnen cutukan sanyin da ake ma lakabi da ciwon Sanyi.

Shi ciwon sanyi baya haifar da matsalolin da ake alakantawa da sanyin, a maimakon arinka kiran dangogin mura da sauransu sai aka raja’a a wajen alamomin cutuka masu yaduwa ta hanyar mu’amula da sunan cututtukan sanyi.

Daga cikin kwayoyin halittan dake bukatan waje mai damshi, inda babu iska, waje mai gumi akwai

  • Bacteria Fungi da kuma Viruses.

Idan aka dubi taswirar halittar ‘ya mace wadannan kwayoyin cutar sunfi tasiri ga ‘ya mace fiye da namiji.

Allah mai iko zama da sanyi ga ‘ya mace baya damunsu fiye da maza duk yanda ruwa suka shiga cinyoyin namiji bazai ji dadiba saiya bushe, toh haka wadannan cututtukan suke yaduwa tsakanin mata da maza sai daga karshe ace cutan sanyine, kowacce cuta da abunda ke haddasata da kuma maganin da zai iya warkar da ita

Mutum bazai kamu da HIV yayita anfani da antibiotics ace kuma a warke, haka wanda ya kamu da hepatitis ba magungunan antibiotics suyi masa, kog wanda keda candida.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button