Skip to content

arewamusix.com

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act
arewamusix.com
  • Support

    Jerin Tallafin Gwamnati Guda 9 Da Har Yanzu Ana Cikawa

    ByArewa September 5, 2025

    1) Household uplifting program (50,000 for 3 months program) Apply nowhttps://nassp.gov.ng/national-cash-transfer-programme/ 2) SMEDAN Pitch competition (Up to 10 million Naira in Grants) Apply nowhttps://smedan.gov.ng/msmeconference/ 3)Conditional Grant Scheme For Micro Enterprises Apply nowhttps://smedan.gov.ng/our-programs/cgs/ 4) AI Fund in Collaboration with Google( 100 million) Apply nowhttps://ncair.nitda.gov.ng/aifund/ 5) NITDA 11 MILLION DIGITAL INNOVATION Apply nowhttps://digitalnigeria.gov.ng/challenge/ 6) CONSUMER CREDIT SCHEME…

    Read More Jerin Tallafin Gwamnati Guda 9 Da Har Yanzu Ana CikawaContinue

  • Uncategorized

    Kamfanin Eden Solutions & Resources Ltd Zasu Dauki Masu Secondary School Aiki Albashi 50,000

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Masu secondary school ga dama ta samu kamfanin Eden Solutions & Resources Ltd zasu dauki ma’aikata tare da basu albashin Naira 50,000 a duk wata. Eden Solutions & Resources Ltd kamfani ne mai sarrafa albarkatun ɗan adam wanda ke samarwa abokin cinikinsa mafi kyawun…

    Read More Kamfanin Eden Solutions & Resources Ltd Zasu Dauki Masu Secondary School Aiki Albashi 50,000Continue

  • Jobs

    Matasa Ga Dama Ta Samu: Jerin Aiyukan NGO Guda (7) Daga Kungiyar Save The Children

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Ina matasa masu bukatar aikin ngo wato Non governmental organization ga dama ta samu, kungiyar save the children,  wannan kungiya ta save the children tana daya daga cikin manyan kungiyoyi dake taimakon Al’umma abangarogi daban daban. A yanzu haka ta shirya daukan sabin ma’aikata…

    Read More Matasa Ga Dama Ta Samu: Jerin Aiyukan NGO Guda (7) Daga Kungiyar Save The ChildrenContinue

  • Support

    An Bude Sabon Shirin Bada Tallafin Kudi Ga Mutanen Karkara Mai Suna (NWAP)

    ByArewa September 5, 2025

    Kungiyar Mata Manoma ta Najeriya (NWAP) national rural woman in agric program ta yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da mambobin majalisar ministocinsa da su sanya matan karkara a matsayin wadanda za su ci gajiyar ayyukan noma ga manoma a Najeriya. Omolara Svensson, kodinetan kungiyar na kasa ne ya yi wannan kiran yayin da…

    Read More An Bude Sabon Shirin Bada Tallafin Kudi Ga Mutanen Karkara Mai Suna (NWAP)Continue

  • Opportunity

    Sabon Shirin Bada Tallafin ₦50,000 Daga Federal Government

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Gwamnatin taraiyya ta kaddamar da sabon shirin bada tallafin N50,000 ga kananun yan kasuwa domin bunkasa kasuwancinsu. Shirin Conditional Grant Scheme wato CGS An ƙirƙiri wannan tsarin ne da nufin ba da tallafi ga ‘yan kasuwa na Nano don tallafin ƙarfin aiki da kuma…

    Read More Sabon Shirin Bada Tallafin ₦50,000 Daga Federal GovernmentContinue

  • Education

    Kamfanin Nokia Foundation Zasu Bada Tallafin Karatu Scholarships 2025-2026

    ByArewa September 5, 2025

    Shin kuna yin karatun Ph.D. a cikin Fasahar Sadarwa da Sadarwa (ICT) ko filin da ke da alaƙa? Gidauniyar Nokia tana ba da tallafin karatu wanda aka tsara don tallafawa ɗalibai masu sha’awar digiri na digiri kamar ku, yana taimaka muku samun ci gaba cikin sauri da ma’ana a cikin bincikenku.Ko kuna karatu a jami’ar…

    Read More Kamfanin Nokia Foundation Zasu Bada Tallafin Karatu Scholarships 2025-2026Continue

  • Uncategorized

    ABUBUWAN DAYA KAMATA AQAURACEWA KAFIN JIMA,I

    ByArewa September 5, 2025

    ABUBUWAN DAYA KAMATA AQAURACEWA KAFIN JIMA,I Cin Abinci Mai Nauyi Guji cin wani abinci da yake da nauyi daf da zaki soma jima’i hakan yana rage miki kuzari kuma zai iya saki hararwa Shan Ruwa Dayawa Ana son asha ruwa kamin jima’i amma ba gaf da lokacin da za a soma ba Domin shi ma…

    Read More ABUBUWAN DAYA KAMATA AQAURACEWA KAFIN JIMA,IContinue

  • Gyaran jiki

    YADDA AKE DAHUWAR KAZA MEKYAUN GASKE

    ByArewa September 5, 2025

    YADDA AKE DAHUWAR KAZA MEKYAUN GASKE Ingredients Zaki wanke kaxarki sosae kisata tukunya kidake kayan qamshin dukkansu sannan kixubasu akan kaxar tare da seasoning dinnan da duk abinda kikeso domin dandanoSannan kidorata akan wuta kidafa sosae ki dauki kantunki kidakashi sosae saeta dahu sannan kixuba akaiInkinada man tafarnuwa da da hulba da habbatussauda da kanunfari…

    Read More YADDA AKE DAHUWAR KAZA MEKYAUN GASKEContinue

  • Jobs

    Kamfanin Samar Da Kayan Masarufi Na Herbal Goodness Yana Neman Ma’aikata

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kowa yana lafiya. Kamfanin samar da kayan masarufi na Herbal Goodness yana neman sabin ma’aikata wanda zasuyi aiki a karkashinsa tare da basu albashin N250,000 zuwa N300,000 a duk wata Wannan kungiya ta Herbal Goodness suna neman ma’aikata a bangaren Account & Financial Analyst tare da asusun ajiyar…

    Read More Kamfanin Samar Da Kayan Masarufi Na Herbal Goodness Yana Neman Ma’aikataContinue

  • Opportunity

    Sabon Tallafin ₦50,000 Daga Gwamnatin Tarayya

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. NDDC tana daukar nauyin shirin horar da matasa na 1yrs ga matasa masu barin sch tsakanin shekaru 25 – 40 da mutanen da ba su da abinci. Wadanda suka yi nasara sun tsaya suna karbar N50,000.00 duk wata. Wannan shirin de ana bada…

    Read More Sabon Tallafin ₦50,000 Daga Gwamnatin TarayyaContinue

Page navigation

Previous PagePrevious 1 … 10 11 12 13 14 … 31 Next PageNext

© 2026 arewamusix.com - WordPress Theme by Kadence WP

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act