NNPC Ta Bude Shafin Ta Domin Daukan Sabin Ma’aikata Na 2024
Assalamu alaikum barkanmu da wannna lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Hukumar ma’aikatar matatan man fetur ta Nijeriya NNPC ta tabbatar da bude manhajar neman daukar aiki a hukumar ta hanyar cikewa a intanet
Kamar yadda aka saba hukumar NNPC na bude shafi a kowane lokaci idan suna neman ma’aikata, a yanzu haka sun bude domin daukan sabin ma’aikata na 2024 a hukumar kuma za a rufe dauka a ranar 20/8/2024.
Tsarin daukan aikin ya kasu kashi biyu:
- Graduate Trainee Program
- Experienced Hire Program
Wadanna sune bangare biyu da za a dauki aikin dan haka mai bukatar cika wannan aikin sai ya danna Apply now dake kasa
APPLY NOW
Bayan ka shiga apply now daga nan zai kaika cikin shafin yayin da zakaga bangarori guda biyu na aikin sai kabisu ka duba domin ganin wanne ne kake da qualification da ake bukata.
Allah ya bada sa’a