Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cika Shirin Horar Da Matasa Na (SUPA)

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.

Nasan da yawanku Kuncike Wannan program din, Kuma koda Kun Manta ganin daya daga cikin hoton da yake kasa zaisa kutina.

Da Yawan Mutane Wadanda suka cike a baya an tura musu sako domin zuwa screening

Kowacce Jiha an kasata uku zuwa sama ya danganta da inda kaje ko akace kaje.

To a Yanzu Haka an cigaba da tura sakon ta wayar hannu, Abin nufi ta layin da kayi Applyin.

Ga irin sakonnan a screenshot a kasan rubutuna, Idan an turo maka sakon to kayi saurin zuwa inda akace kaje

Idan Kaje Za’a bukaci abubuwa kamar haka a matakin farko.👇👇👇

  • Cikakken Sunanka
  • Phone Number
  • Account Nomber
  • Unguwarka
  • LGA Dinka.
  • Kalar Sanaarka.

Ka tabbatar Ka saka komai daidai, Kuma ina fatan baka da matsala a bayananka na bank

Karka saka Account din Opay ko Palmpay da makamantansu awajan sa account Domin kuwa ITF zasu cire shi, Account na Bank zaka saka.

Indai kayi kuskure akan bayananka karka zargi kowa sai kanka.

Wanda ya cike abaya kuma yaje yayi screening sai kuma yaga an kira wani dan uwansa kowani na ku

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button