Skip to content

arewamusix.com

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act
arewamusix.com
  • Uncategorized

    Yadda Zaka Karar Da Duk Game Dinka Na Blum Cikin Sauki

    ByArewa September 5, 2025

    Kamar yadda kuka sani yin game na blum yana daga cikin abun da yake batawa mutane lokaci kasancewar wani ya tara games din amma babu lokacin yi, A wannan bayanin zan kawo muku yadda zakuyi cikin sauki. Da farko zaku fara danna Download dake kasa domin sauke Application na Mises Browser DOWNLOAD MISES BROWSER Bayan…

    Read More Yadda Zaka Karar Da Duk Game Dinka Na Blum Cikin SaukiContinue

  • Jobs

    Ina Matasa Ga Wata Dama Ta Samu Kamfanin PLAC Zasu Dauki Ma’aikata

    ByArewa September 5, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya Kamfanin Policy and Legal Advocacy Centre (PLAC) zata dauki ma’aikata Shi de wannan kamfani na Policy and Legal Advocacy Centre (PLAC) tana aiwatar da shirin cikakken lokaci na Majalissar Dokoki na mako 10 tare da tallafi daga Tarayyar Turai (EU) ga matasan Najeriya da…

    Read More Ina Matasa Ga Wata Dama Ta Samu Kamfanin PLAC Zasu Dauki Ma’aikataContinue

  • Uncategorized

    YADDA ZA,A KARE KAI DAGA CIWON SANYI

    ByArewa September 5, 2025

    A KIYAYE TSARKI DA RUWAN SANYIAKIYAYE CUSA HANNU A GABA ma,ana DanTSAFTACE PANTSKULA DA JIKI SANDA AKE period da bayan angamayin tsarki bayan gama sex da maigida

    Read More YADDA ZA,A KARE KAI DAGA CIWON SANYIContinue

  • Jobs

    An Sake Bude Shafin Daukan Ma’aikata A Gidauniyar eHealth Africa

    ByArewa September 4, 2025

    Gidauniyar eHealth Africa (eHA) tana daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafıyar al’ummomi a yankin Afırka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato “decision-making,” a cikin al’umma. A yanzu haka zaku dauki ma’aikata a bangarori kamar haka: 1. Associate, Operations Engineering –…

    Read More An Sake Bude Shafin Daukan Ma’aikata A Gidauniyar eHealth AfricaContinue

  • Jobs

    Ga Wasu Aiyukan NGO Guda 43 Ga Masu Bukatar Aikin NGO

    ByArewa September 4, 2025

    1. International Committee of the Red Cross – ICRChttps://careers.icrc.org/?locale=en_GB 2. International Federation of Red Cross and Red Crescent Societies – IFRChttps://www.ifrc.org/jobs/ 3. IRChttps://rescue.csod.com/ux/ats/careersite/4/home?c=rescue 4. Oxfamhttps://jobs.oxfam.org.uk/ 5. Save the Children Internationalhttps://www.savethechildren.org/us/about-us/careers 6. CAREhttps://www.care-international.org/careers 7. Mercy Corpshttps://www.mercycorps.org/careers 8. Plan Internationalhttps://jobs.plan-international.org/ 9. BRAChttps://careers.brac.net/ 10. Islamic Relief Worldwidehttps://islamic-relief.org/current-opportunities/ 11. Helen Keller Intlhttps://helenkellerintl.org/careers/?_gl=1*1kjzndw*_gcl_au*NjExNTcwMzg3LjE2OTM2NzY4OTg.&_ga=2.29326648.585002704.1695375865–1420662109.1693676898 12. Action Against Hungerhttps://www.actionagainsthunger.org/careers/ 13. Actedhttps://www.acted.org/en/get-involved/join-us/vacancies/ 14….

    Read More Ga Wasu Aiyukan NGO Guda 43 Ga Masu Bukatar Aikin NGOContinue

  • Jobs

    Yadda Zaku Nemi Aikin Likita A TeamAce Limited Albashi ₦ 160,000 – ₦ 200,000/wata

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ A TeamAce, muna taimaka wa kasuwanci a cikin masana’antu daban-daban su bunƙasa. Muna aiki tare da ‘yan kasuwa don ƙirƙirar canjin da ake so ta hanyar…

    Read More Yadda Zaku Nemi Aikin Likita A TeamAce Limited Albashi ₦ 160,000 – ₦ 200,000/wataContinue

  • Opportunity

    Ga Wasu Tallafi Guda (6) Da Ake Cikewa Daga Gomnatin Tarayya

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Har yanzu ana cigaba da amfana daga wasu tsare-tsare da gwamnatin tarayya ta samar a karkashin ajandar sabunta fata (Renewed Hope) don saukakawa ‘yan Najeriya a bangarori daban-daban. Kada mu shagala ba tare da mun amfana ba domin gwamnati ta samar…

    Read More Ga Wasu Tallafi Guda (6) Da Ake Cikewa Daga Gomnatin TarayyaContinue

  • Jobs

    Kamfanin Man Fetir Da Gas Na Lonadek Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata Albashi 1,000,000 A Wata

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka. Lonadek kamfani ne na Masu ba da shawara tare da sha’awar aiwatarwa da haɓaka Abun cikin Gida ta hanyar da ke ƙara ƙima ga duk masu ruwa da tsaki. Manufarmu ita ce…

    Read More Kamfanin Man Fetir Da Gas Na Lonadek Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata Albashi 1,000,000 A WataContinue

  • Recruitment

    Nigerian Police Sun Fitar Da Jerin Sunayen Wadanda Sukayi Nasara

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Rundunar yan sandan nigeria wato Nigerian police sun fitar da jerin sunayen wadanda Sukeyi nasarar samu,  wadanda zasuyi training na aikin yan sanda. Rundunar ta ayyana ranar 10/08/2024 a ranar da za a fara gabatar da training din dan haka idan kasan…

    Read More Nigerian Police Sun Fitar Da Jerin Sunayen Wadanda Sukayi NasaraContinue

  • Uncategorized

    Download Bitget Exchanger

    ByArewa September 4, 2025

    Bitget exchanger dayace daga cikin exchangers wanda ake amfani da ita, kamar yadda kuka sani akwai bitget wallet sannan akwai bitget exchanger dan haka su avacoin zasuyi listining na coin dinsua bitget exchanger. Sabo da haka ku danna Download dake kasa domin saukewa bitget exchanger akan wayoyinku.👇

    Read More Download Bitget ExchangerContinue

Page navigation

Previous PagePrevious 1 … 11 12 13 14 15 … 31 Next PageNext

© 2026 arewamusix.com - WordPress Theme by Kadence WP

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act