Skip to content

arewamusix.com

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act
arewamusix.com
  • Jobs

    NNPC Ta Bude Shafin Ta Domin Daukan Sabin Ma’aikata Na 2024

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannna lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Hukumar ma’aikatar matatan man fetur ta Nijeriya NNPC ta tabbatar da bude manhajar neman daukar aiki a hukumar ta hanyar cikewa a intanet Kamar yadda aka saba hukumar NNPC na bude shafi a kowane lokaci idan suna neman ma’aikata,  a yanzu haka…

    Read More NNPC Ta Bude Shafin Ta Domin Daukan Sabin Ma’aikata Na 2024Continue

  • Jobs

    Kamfanin Dangote Zai Dauki Matasa Maau Secondary School Aikin Senior Guard

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Kamfanin shahararren dan kasuwarnan na africa wato Aliko dan gote zai dauki matasa masu secondary school aiki. Kamar yadda aka sani Dangote na daya daga cikin manyan hada-hadar kasuwanci a Afirka tare da yin kaurin suna wajen kyawawan ayyukan kasuwanci da…

    Read More Kamfanin Dangote Zai Dauki Matasa Maau Secondary School Aikin Senior GuardContinue

  • Tech & Guid

    Yadda Zaka Dawo Da Layin Da Aka Rufe Maka Na MTN

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacinda fatan kuna cikin koshin lafiya. Shin kana da cikin wanda mtn suna rufe masa layi? Kamar yadda kuka sani kamfanin mtn suna toshe layikan mutane musamman wadanda basu hada layin su da nin number tasu ta ainihiba,  mafi akasarin sim din da suke rufewa shine wanda nin ya sauka…

    Read More Yadda Zaka Dawo Da Layin Da Aka Rufe Maka Na MTNContinue

  • Uncategorized

    Yadda Zaka Bude Bitmart Exchanger Domin sayar Da AvaCoin Dinka

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Kamar yadda kuka sani a yau 30/7/2024 za ayi listing na avacoin a wasu daga cikin exchanger da muke dasu za ayi listining dinne a Bitget exchanger da kuma Bitmart exchanger za ayi listining din daga karfe 11:00am Dan haka wannaj darasin namu zai…

    Read More Yadda Zaka Bude Bitmart Exchanger Domin sayar Da AvaCoin DinkaContinue

  • Jobs

    Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cika Shirin Horar Da Matasa Na (SUPA)

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya. Nasan da yawanku Kuncike Wannan program din, Kuma koda Kun Manta ganin daya daga cikin hoton da yake kasa zaisa kutina. Da Yawan Mutane Wadanda suka cike a baya an tura musu sako domin zuwa screening Kowacce Jiha an kasata uku zuwa sama ya…

    Read More Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cika Shirin Horar Da Matasa Na (SUPA)Continue

  • Uncategorized

    An Sake Bude Shafin Bada Tallafi Na Nigerian Youth Investment Fund (NYIF)

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Gomnatin nigeria ta sake bude shafin bayar da tallafin bashi ga yan nigeria domin rage radadin yanayin da ake ciki. Ministar ci gaban matasa, Dakta Jamila Bio Ibrahim, ta bayyana cewa sama da matasa ‘yan Najeriya miliyan daya ne za su ci…

    Read More An Sake Bude Shafin Bada Tallafi Na Nigerian Youth Investment Fund (NYIF)Continue

  • Jobs

    Kamfanin Sadarwa Ta Telco Zasu Dauki Aiki A Bangaren Ajiyan Kudi

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Tsarin Aikin: Abubuwan Da Ake Bukata: Ƙwarewa: Nauyin Aikin: Ga masu sha’awar wannan aikin sai su tura CV ɗin su zuwa: recruitment.lekki1@gmail.com sai suyi amfani da sunan aikin…

    Read More Kamfanin Sadarwa Ta Telco Zasu Dauki Aiki A Bangaren Ajiyan KudiContinue

  • Jobs

    Yadda Zaka Nemi Aiki Ofishin Dispatch Assistant a LEAM Consulting Limited

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ A matsayin babban kamfanin tuntuɓar wanda ya yi fice a fagen ƙwarewa. Muna da ingantaccen rikodin waƙa wanda ke ba da ingantattun ayyuka ga daidaikun mutane…

    Read More Yadda Zaka Nemi Aiki Ofishin Dispatch Assistant a LEAM Consulting LimitedContinue

  • Jobs

    Gidan Hotel Na Waitress At The Native Spoon Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah jama'a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Tsarin Aikin: Bayanin aikin: Abubuwan Da Ake Bukata: Ga masu sha’awar wannan aikin sai su tura da CV ɗin su zuwa: hannaheli2016@yahoo.com sai suyi amfani da sunan aikin…

    Read More Gidan Hotel Na Waitress At The Native Spoon Zasu Dauki Sabbin Ma’aikataContinue

  • Jobs

    Kamfanin Nocturnus Security Limited Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata A Bangaren Tsaro

    ByArewa September 4, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/ Muna ba da duk hanyoyin da kuke buƙata don kiyaye kasuwancin ku da wuraren zama lafiya da tsaro. Ayyukanmu da kayan aikinmu suna ba ku kwarin…

    Read More Kamfanin Nocturnus Security Limited Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata A Bangaren TsaroContinue

Page navigation

Previous PagePrevious 1 … 12 13 14 15 16 … 31 Next PageNext

© 2026 arewamusix.com - WordPress Theme by Kadence WP

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act