Hukumar NCDC Ta Bude Shafin Daukan Sabin Ma’aikata
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Masu Kwalin OND, NCE, Diploma, HND, BSc. MSc. da Ph. D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC)
Ayukan da aka buda sun hada da:
- 1. Administrative Officers
- 2. Administrative Officers CMUL
- 3. C19RM Health Product Management and Logistics (HPML) Specialist
- 4. HAI Surveillance Consultant
- 5. IPC Guideline Development Consultant
- 6. IPC Project Manager
- 7. IT Assistant
- 8. IT Assistant CMUL
- 9. Monitoring and Evaluation Officers
- 10. Training Consultant
Yadda Zaku Cike:
Domin cikawa danna Link dake kasa:
https://career.ncdc.gov.ng/jd_email.php?r=job_form
Za a rufe ranar: 17th April, 2024.