Yanda Zaki Gyara Nononki Kafin Kiyi Yaye Da Kuma Bayan Kinyi Yaye Da Zubewar Nono Tare Kuma Da Hadin Gyaran Fata Da Gashi

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a Wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com IRE-IREN TSARIN IYALI Shi nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin mijinki, idan kuma sun lalace toh zakiji kema da … Read more

Kalolin Matsin Da Basuda Illah Ga Lafiyarmu Da Yanda Zaki Amfani Dasu

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Ayau inason zan kawo muku kalolin matsin da Basuda Illah ga lafiyarmu wanda yakamata mudinga yinsu. Bari na dauki kowanne nayi muku bayani dalla-dalla yanda za’ayi … Read more

Hanyoyin Yanda Zakubi Ku Rabu Da Kaushin Kafa Da Faso Cikin Sauki Musamman A Lokacin Sanyin Nan

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Yanda zaku rabu da kaushin kafa koh faso: Shi tafin kafarmu na daya daga cikin sassan jikinmu da ya kamata mu rika kulawa da shi akai-akai, … Read more

Yanda Ma’aurata Zasuyi Amfani Da Man Damo Hadi Da Man Ayu Domin Samun Farin cikinsu

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a Wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Kitsen damo da man ayu sundade suna taka muhimmiyar rawar gani a wajen ma’aurata domin jin nishadi a lokacin saduwa, ma’aurata sukanji kamar akwana anayi kuma … Read more

Yanda Zaki Amfani Da Man Kwakwa Domin Rage Tumbi Da Kuma Magance (stretch marks) Wato Nan karwa

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a Wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Yau iason zanyi mana bayanin yanda ake amfani da man Kwakwa wajen warkar da wasu matsalolin dake damunmu mata, wadanda suka hada da rage tumbi da … Read more

YADDA AKE DAHUWAR KAZA MEKYAUN GASKE

YADDA AKE DAHUWAR KAZA MEKYAUN GASKE Ingredients Zaki wanke kaxarki sosae kisata tukunya kidake kayan qamshin dukkansu sannan kixubasu akan kaxar tare da seasoning dinnan da duk abinda kikeso domin dandanoSannan kidorata akan wuta kidafa sosae ki dauki kantunki kidakashi sosae saeta dahu sannan kixuba akaiInkinada man tafarnuwa da da hulba da habbatussauda da kanunfari … Read more