Ire-iren Tsarin Iyali Wato (Family Planning) Da Yadda Akeyin Kowanne

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a Wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com

Dalilin yin wannan rubutun nawa kuwa, shine nasha samun tambaya akan wanda suke yin TAZARAR IYALI kuma su cire amma dukda haka babu ciki koda sun cire É—in toh ku buÉ—e kunnen ku dakyau ku jini.

Dafarko zan fara da Ƴanuwa na dake aikin jinya da sauran likitoci da muji tsoran Allah idan mutum yazo ayi masa TSARIN IYALI musamman mata, to ku tabbatar sun cika wadannan sharaÉ—in da ake nema kafin ayi musu, shi tsarin iyali ba’a yiwa mace mai É—aya daga cikin wannan.

  • Ciwon daji na mama
  • Mace mai juna biyu
  • Mace mai hawan jini
  • Mace mai wankan jego.
  • Mata masu matsalar zubar jini.
  • Ba’awa mace mai danyan jego koh kuma bata daÉ—e da haihuwa ba.

Sannan Kuma sai ku matan da kuke zuwa ayi muku ku tabbatar kun cika dukkan sharadai kuma kun san sharadin kafin kuje, yadda koda likita bai tambaye ku ba tunda lafiyar kuce kada kuyi.

1- Magungunan Tazarar Iyali, sun hada da Robar hannu ta Implant da sauran su duka suna ƙara lokaci bayan aikin su ya kare kuma suna ninka wane saidai ba dukan bane suke ninkawa ba din Amma mafi akasarinsu suna ninkawa gawani misali ta yanda kowa zai fahimceni.

MISALI

Idan kika yi tsarin iyali ta shekara 1 to idan ta Æ™are bafa tana Æ™arewane zaki samu ciki ba a’a zaki maimaita wata shekarar ne kuma ba lalle kowacce mace ce hakan ke faruwa da itaba, amma wannan ina gaya muku kaso 70 na mata sai ta ninka musu, don haka ku daina damuwa bayan kun cire ko kuma lokacin ta ya cika baku samu haihuwa ba toh ga dalilin nan.

2- ÆŠaukar ciki Ovulation da Al’adar mace nada nasaba da wasu hormones wadanda Allah ke Halittar kowace mace dasu, mafi yawancin magungunan tazarar Iyali ko hanyoyin tazara suna É—auke da Hormones ne dan haka idan mace ta É—auki wadannan nan nau’ikan tazarar, toh wasu matan na samun wannan yanayin kafin jikinsu yakomo ya dai-dai ta kamar da.

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button