Zafafan Sakonnin Soyayya Da Zaku Turama Masoyanku:
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.