Zafafan Sakonnin Soyayya Da Zaku Turama Masoyanku:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com

  • Sama cike take da taurari masu hasken da ke haske duniya a cikin kowanne dare. Amma haske mafi haskaka fuska da yaye duhun zuciya, na gan shi ne a cikin idanuwanki. Ki Kula Min Da Kanki. Barka da Dare masoyiyata.
  • A sanadin so duk abin da soyayya ta tanadar agareni na amince farin ciki ko kuma bakin ciki domin tun daga lokacin dana fara sanyaki a cikin idanuwana naji a raina cewa dake ya kamata nayi rayuwa.
  • Har kullum tunanina akankine kaunaty na.
  • Sanki jigo ne daya ratsa dukkanin sassan jikina, soyayyarki ta gama cika koh ina a cikin zuciyata, kin yayyafawa zuciyata ruwan soyayyarki tamkar yanda ruwan damina yake sauka da wadacecciyar ni’ima, hakki nane na baki cikakkiyar kulawa, ina sanki kuma zan iya rayuwa dake a kowanne irin yanayi da kika tsinci kanki.
  • Balaifi in nazauce yariyan kyakkyawace dagani kunsan mundace yau munci gari karkuhanani sainafado akwaita da kyau koba ado kuna suma sainafarfado inkinzo kussadani, a sonki ina dada zurfi kinakaramin karfi kiyafamin mayafinki jikina yadauki sanyi.
  • Tabbas na yarda cewa soyayya gamon jini ce saboda bana jin akwai wata diya mace a duniya nan da nake kauna sama da ke, my happiness wallahi ban san sanda zuciyata ta kamu da soyayyarki ba kuma a lokaci daya, my love ina sonki, ina sonki ina kaunarki shagwabatyna, l am really really love you babyna.
  • Hakika shi so yana matukar bukatar kulawa tausayawa fadin gaskiya girmama iyayen juna nuna damuwa da damuwar masoyi nuna farinciki da farin cikin masoyi cika alkawari in anyita hadida kyautatawa juna.
  • Kafin haduwata dake bansan Menene soyayya ba labarinta kawai nake ji, banyi tsammanin zan fada tarkon sonki ba, amma a halin yanzu maganarki kunnuwa na kawai suke so suji, ina zaune kawai sainaji inayin murmushi, a zatona tunaninki ne yake sani nayi shi, uhumm ashe aduk lokacin da kikayi murmushine nima yana bayyana a fuskata.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button