Ga Wasu Tallafi Guda (6) Da Ake Cikewa Daga Gomnatin Tarayya
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Har yanzu ana cigaba da amfana daga wasu tsare-tsare da gwamnatin tarayya ta samar a karkashin ajandar sabunta fata (Renewed Hope) don saukakawa ‘yan Najeriya a bangarori daban-daban. Kada mu shagala ba tare da mun amfana ba domin gwamnati ta samar … Read more