Nigerian Police Sun Fitar Da Jerin Sunayen Wadanda Sukayi Nasara

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Rundunar yan sandan nigeria wato Nigerian police sun fitar da jerin sunayen wadanda Sukeyi nasarar samu, wadanda zasuyi training na aikin yan sanda.
Rundunar ta ayyana ranar 10/08/2024 a ranar da za a fara gabatar da training din dan haka idan kasan ka cika saika shiga domin duba sunanka ko kana daga cikin wadanda sukayi nasarar samu, amma iya wadanda suka cika aikin da secondary school.
Domin duba sunanka danna Download dake kasa ka sauke shortlist domin ka duba sunanka.
DOWNLOAD NOW
Bayan kayi downloaded sai ka budeshi ka duba sunanka.
Haka zalika zaka iya amfani da Link dake kasa domin ka shiga ka sanya nin dinka ka duba sunanka
https://apply.policerecruitment.gov.ng/institution-print-slip