Skip to content

arewamusix.com

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act
arewamusix.com
  • Opportunity

    Jerin Tallafi Guda 18 Daga Gwamnatin Tarayya – Shiga ka Cika Yanzu

    ByArewa September 6, 2025

    Apply now NATIONAL YOUTH CONFERENCE 2025 DELIGATES https://nationalyouthconfab.gov.ng/register/delegate FME TVET APPLICATION (TRAINING WITH STIPEND) https://www.tvet.education.gov.ng/signup YEIDEP GRANT APPLICATION https://yeidep.org/registration.php SMEDAN AGRIBUSINESS EMPOWERMENT PROGRAM (ADEP) https://portal.smedan.gov.ng LABOUR EMPLOYMENT AND EMPOWERMENT PROGRAM (LEEP) FGN PETTY TRADERS LOAN FOR YOUTH LOAN & GRANTS https://youthcred.com NMFB SOFT AND SME LOANS https://obl.nmfb.com.ng GREEN MONEY PROJECT FOR NIGERIAN YOUTH IN AGRIBUSINESS…

    Read More Jerin Tallafi Guda 18 Daga Gwamnatin Tarayya – Shiga ka Cika YanzuContinue

  • Hausa Novels | Uncategorized

    Sirrin Wasu Gayun Kashi Na Daya (1)

    ByArewa September 6, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafin namu mai albarka na arewamusix.com/ (1) Alhamdulillah!! Wani saurayi ne ke zaune a cikin wata lungu sai kuka yake while wasu guys guda biyu na rarrashinshi, da wannan ya taba…

    Read More Sirrin Wasu Gayun Kashi Na Daya (1)Continue

  • Hausa Novels

    Littafin Khalysaah Kashi Na Arba’in Da Bakwai (47)

    ByArewa September 6, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafin namu mai albarka na arewamusix.com/ Washegari da safe har karfe goma saura Khaleesat bata tashi baccin da take ba, daga Umma har Aunty Farida babu wanda ya tasheta don duk…

    Read More Littafin Khalysaah Kashi Na Arba’in Da Bakwai (47)Continue

  • Hausa Novels | Uncategorized

    Mr Romantic Complete Hausa Novel

    ByArewa September 6, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com/ Wani irin Gudu matashiyar bafullatanan keyi a tsakanin dajikan tana ƙara nitsawa cikin garken shanayen da ta fito kiwo dasu , cikin ƙaraji da kuma…

    Read More Mr Romantic Complete Hausa NovelContinue

  • Recruitment

    Muhimmiyar Sanarwa Game Da Daukan Ma’aikata A Hukumomin Tsaro Na Nigeria

    ByArewa September 6, 2025

    Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta amince da fara daukar sabbin ma’aikata a wasu daga cikin manyan hukumomin tsaro na ƙasa. Wannan daukar aiki zai shafi hukumomi guda huɗu da ke ƙarƙashin hukumar Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB). Hukumomin da abin ya shafa sun haɗa da: Hukumar Gyaran Hali (Correctional Service), Hukumar Shige…

    Read More Muhimmiyar Sanarwa Game Da Daukan Ma’aikata A Hukumomin Tsaro Na NigeriaContinue

  • Support

    An Sake Bude Shafin Cike Tallafin Shirin Karfafa Tattalin Arzikin Yankunan Karkara a Najeriya

    ByArewa September 6, 2025

    Shirin RAPID (Rural Area Programme on Investment for Development) wani shiri ne na musamman da Bankin Masana’antu na Najeriya (BoI) ya kaddamar, domin tallafa wa ci gaban yankunan karkara da kuma marasa karfi a fadin kasar. Manufar wannan shiri ita ce karfafa tattalin arzikin yankunan da ba su da cikakken damar samun jari ko damar…

    Read More An Sake Bude Shafin Cike Tallafin Shirin Karfafa Tattalin Arzikin Yankunan Karkara a NajeriyaContinue

  • Hausa Novels

    Cigaban littafin khalysaah Kashi Na Goma Sha Daya (11)

    ByArewa September 6, 2025

    Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon shirin namu da yake zuwar muku ta wannan safi namu na arewamusix.com/ Cigaban Littafin Khalysaah Kashi Na 11 HALYSAAH By Khaleesat Haiydar 11 Tun da gari ya waye Khaleesat ta kira Safiyyah tace mata bazata shigo school ba don…

    Read More Cigaban littafin khalysaah Kashi Na Goma Sha Daya (11)Continue

  • Jobs

    An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a New Incentives Ga Masu SSCE, Diploma, NCE, HND, Degree da Ph.D

    ByArewa September 6, 2025

    Dama ta Musamman: New Incentives na Daukar Sabbin Ma’aikata! Shirin New Incentives wani shiri ne na jin ƙai da tallafi wanda ke da nufin kare lafiyar yara da rage talauci a cikin al’umma. Shirin na aiki ne a manyan jihohin arewacin Najeriya kamar su Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna da Kebbi, inda…

    Read More An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a New Incentives Ga Masu SSCE, Diploma, NCE, HND, Degree da Ph.DContinue

  • Opportunity

    Albishir Ga Masu Neman Tallafin NIYEEDEEP/YEIDEP – Ga Abin Da Kuke Jira!

    ByArewa September 6, 2025

    Ka Riga Ka Yi Rijista da Shirin YEIDEP? Ga Labari Mai Dadi a Gare Ka! Idan ka ce eh, to ka shirya domin samun cigaba mai kyau! Kamar yadda ka sani, YEIDEP (Youth Empowerment and Innovation Development Program) wani shiri ne na musamman da aka kirkiro don rage zaman banza tsakanin matasa, bunkasa tattalin arzikin…

    Read More Albishir Ga Masu Neman Tallafin NIYEEDEEP/YEIDEP – Ga Abin Da Kuke Jira!Continue

  • Opportunity

    Sabbin Bayanai Kan Shirin Tallafin Manoma Na NIYEEDEEP/YEIDEEP Wanda Ya Kamata Kusani

    ByArewa September 6, 2025

    Game da NIYEEDEEP ko YEIDEEP, da fatan za a cike a karkashin daya daga cikin sunayen. Bayani akan shirin NIYEEDEEP / YEIDEEP NIYEEDEEP da YEIDEEP abu daya ne. Sai dai sunan NIYEEDEEP ne aka fara amfani da shi, kafin daga baya a maida shi zuwa YEIDEEP. Tun da farko, wadanda suka cike a karkashin sunan…

    Read More Sabbin Bayanai Kan Shirin Tallafin Manoma Na NIYEEDEEP/YEIDEEP Wanda Ya Kamata KusaniContinue

Page navigation

Previous PagePrevious 1 2 3 4 … 31 Next PageNext

© 2026 arewamusix.com - WordPress Theme by Kadence WP

  • About us
  • About Us
  • Arewamusix
  • Arewamusix
  • CCPA – California Consumer Privacy Act