An Bude Shafin Daukan Ma’aikata Ga Masu Takardun Secondary, Diploma, NCE, HND, BSC, da MSc, A Kungiyar Save the Children

Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Save the children tana daya daga cikin manyan kungiyoyi masu zaman kansu wanda suka shimmatu wajen bada gudun mawa wa yara masu bukata sannan tana Shirye domin taimakawa kasashe fiye da 120 wajen ceto yara daga yunwa, matsanancin hali, da kuma kare hakkinsu, tare da tallafa musu su cimma burinsu. A Najeriya, Save the Children tana kokarin rage yawan mace-macen yara, kasancewar daya daga cikin yara biyar na rasuwa kafin ya kai shekaru biyar. Kimanin kashi 40% na yara ba sa zuwa makaranta, kuma wasu na tilasta yin aiki don su rayu. Bugu da kari, kusan yara miliyan biyu sun rasa iyayensu sakamakon cutar AIDS.
A halin yanzu, Kungiyar Save the Children ta bude damar daukar sabbin ma’aikata a fannoni daban-daban, tare da bukatar masu:
Diploma, NCE, HND, BSc, da MSc.
Ana iya neman aikin a Kungiyar Agaji ta Save the Children domin samun damar tallafa wa yara da inganta rayuwarsu.
Jerin Aiyuwan da za a sauka
Health and Nutrition Officer
Livelihoods Officer
Child Protection Coordinator
Apply here👇
https://hcri.fa.em2.oraclecloud.com/hcmUI/CandidateExperience/en/sites/CX_1/job/12121/?lastSelectedFacet=LOCATIONS&mode=location&selectedLocationsFacet=300000000345319&utm_source=MyJobMag
Education Officer (ECW)
Apply here👇
https://hcri.fa.em2.oraclecloud.com/hcmUI/CandidateExperience/en/sites/CX_1/job/12125/?lastSelectedFacet=LOCATIONS&mode=location&selectedLocationsFacet=300000000345319&utm_source=MyJobMag
Accountability Assistant (ECW)
Apply here👇
https://hcri.fa.em2.oraclecloud.com/hcmUI/CandidateExperience/en/sites/CX_1/job/12126/?lastSelectedFacet=LOCATIONS&mode=location&selectedLocationsFacet=300000000345319&utm_source=MyJobMag
Child Protection Officer (ECW)
Apply here👇
https://hcri.fa.em2.oraclecloud.com/hcmUI/CandidateExperience/en/sites/CX_1/job/12127/?lastSelectedFacet=LOCATIONS&mode=location&selectedLocationsFacet=300000000345319&utm_source=MyJobMag
Child Protection lInformation Management System Assistant (ECW)
Apply here👇https://hcri.fa.em2.oraclecloud.com/hcmUI/CandidateExperience/en/sites/CX_1/job/12128/?lastSelectedFacet=LOCATIONS&mode=location&selectedLocationsFacet=300000000345319&utm_source=MyJobMag
Allah ya bada sa’a