Gidauniyar New Incentives Ta Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata Masu Takardun Secondary,Diploma,NCE,HND,BSc,BEd,BA,MSc da Ph.D

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.

Shirin New Incentives wani shiri ne mai muhimmanci da ke tallafa wa mabukata, musamman don kare lafiyar yara da inganta jin dadin al’umma. Shirin na bayar da rigakafi ga kananan yara tare da bayar da gudunmawa wajen fuskantar kalubalen rayuwa na yau da kullum. Ana aiwatar da shirin a wasu jihohin arewacin Najeriya kamar su: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna da Kebbi.

A bisa alkawarin da muka yi a baya na bude shafin daukar sabbin ma’aikata, yanzu mun cika wannan alkawari, inda aka bude wata dama ta musamman. Dangane da wannan ci gaba, yanzu haka mun tattara muhimman bayanai game da ayyukan da aka bude a shafin New Incentives, domin sauƙaƙa muku fahimta da kuma taimakawa wajen neman aiki tare da wannan gidauniya.

  • Wannan wata dama ce ta musamman ga matasa masu neman aiki, musamman wadanda ke da sha’awar bayar da gudunmawa ga al’umma. Damar na bude ne ga masu takardun shaidar ilimi kamar:
  • SSCE,
  • Diploma,
  • NCE,
  • HND,
  • BSc,
  • BEd,
  • BA,
  • MSc
  • Ph.D.

Domin cekewa aikin danna Apply Now dake kasa

APPLY NOW

Allah ya taimaka Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button