Yanda Zaku Magance Bushewar Lebe Musamman Lokacin Sanyi Nan (DRY/CHAPPED LIPS)

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi Mai albarka na arewamusix.com A yau in shaa Allahu zanyi muku bayanine dangane da leben baki yanda za’a kula dashi especially a wannan yanayi da muke ciki na sanyi wato hunturu. … Read more

Yanda Zakuyi Maganin Gishirin Hanci Da Kurajen Dake Fesowa Akan Hanci:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Shi wannan matsalar ba mata kadai ya shafa ba, domin wasu mazajen ma suna fuskantar wadannan matsalolin, bayan mutum yayi gumin fuska idan wannan gumin ya … Read more

Yanda Zaku Hada Maganin Dandruff, Kaikayin Kai Sannan Kuma Gashinki Yayi Baki Da Tsawo Da Laushi

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Ga wanda ke fama da dandruff wanda yake fitar da farin abu a kai, koh kuma gashin kai yake karyewa koh yake saka maka ciwon kai … Read more

Hanyoyin Gyaran Fuska Wanda Bashida Illah Zaisa Kiyi Haske Kuma Yafitar Miki Da Tabbai Da Pimples:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu Mai albarka na arewamusix.com Yanda Zaki Cire Tabon Fuskarki: Dafarko zaki samu: Zaki daka bawo lemun zaki amma busasshe saiki zuba cokali biyu acikin zuma rabin gwangwani sannan saiki zuba … Read more