Nigerian Police Sun Fitar Da Jerin Sunayen Wadanda Sukayi Nasara
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Rundunar yan sandan nigeria wato Nigerian police sun fitar da jerin sunayen wadanda Sukeyi nasarar samu, wadanda zasuyi training na aikin yan sanda. Rundunar ta ayyana ranar 10/08/2024 a ranar da za a fara gabatar da training din dan haka idan kasan … Read more