Gidan Jaridar LEADERSHIP HAUSA Suna Neman Ma’aikatan Online/Social Media
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Gidan jaridar Leadership hausa zasu dauki ma’aikatan wanda zasuyi musu aiki a online aikin Social media Abubuwan da ake bukata wajen neman aikin: Yadda Zaku nemi aikin: Domin neman wannan aikin aika da CV dinka zuwa daya daga cikin Email din dake … Read more