Yadda Zaku Samu Kyautar 1GB Per Referral A Kowane Layi MTN, Airtel, Glo, 9mobile
1GB per Referral, Idan kayi bazasu bakaba
sai kayi invite duk mutun daya 1GB, self refferal yanayi norml.
ReachOut Application ne da ake chatting kamar WhatsApp ana voice call, video call da duk abinda akeyi a whatsapp kuma wallet ce, sune suka fito da wannan tsarin domin tallata app nasu.
Da farko danna wannan link din ka sauke application nasu.
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=chat.reachout.android
Zasu tambayeka Refferal Code sai ka saka wannan
👇
78ED5E938094
Shikenan ka kammala, sai kawai ka fito da refferal code naka ka fara invite.
Idan kanada layuka zaka iya self refferal yanayi normal.
NOTE: Dole sai ka saka refferal code.
Sannan ba datar suke turawa a SIM ba, duk lokacin da zakayi amfani da datan da suka baka zaka shiga cikin application din saika shiga Setting
sannan ka shiga inda aka rubuta Zerodata
Daga nan zaka danna zai nunama connected,
shikenan sai ka fara amfani da datanka idan ka gama kayi disconnected kamar dai VPN.