Hanyoyin Da Zaki Gyara Nononki Yayi Kyau Ya Ciko Ya Tsaya Sannan Su Kara Girma:
Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com/
Wannan haɗine mai saukin gaske amma kuma yana da matukar tasiri sosai sannan kuma yana ƙara girman nono sosai da sosai a cikin ƙanƙanin Lokaci.
Sannan kuma ga ‘yan mata waɗanda basuyi aure ba yana hana nononsu zubewa idan kina amfani dashi toh fa in shaa Allahu nononki zasu kasance a tsaye gwanin ban sha’awa.
Sannan kuma ga wa’inda nononsu ya zube ina nufin ya kwanta toh suyi amfani dashi na tsawon kwana 3 zuwa bakwai zasusha mamakin yanda nononsu zasu ciko su tashi da izinin Allah.
Dadin dadawa kuma yana magance matsaloli irinsu:
- Sanyin nono
- Ciwon nono dadai sauransu.
Haka kuma yana ƙara ruwan nono sosai ga macen da take shayarwa.
Yanda Ake Hada Maganin:
Zaku nemo wannan kwallon dake jikin iccen tumfafiya ga hotonshi nan nasa a Saman rubutun nan bayan kunnemoshi sai ku shanyashi a rana saboda ya bushe batare daya fashe ba, toh idan ya bushe sai ku dakashi ya koma gari.
Toh bayan kun daka ya koma gari zakuga akwai wata kamar yana-yana a cikinshi ita kaɗai zaku cire bayan kun dakashi, sai kunemo ɗanyan mai wato (danyan man shanu) ku haɗasu waje daya a kwaɓasu sai adunga shafawa a nonnon uwar gida zakisha mamakin yanda nononki zai ciko tamkar na budurwa.
Wannan maganin cikin ƙankanin lokaci yake kama jiki kuma bayida wata illa in shaa Allah.
NOTE: Wannan hadin ba’a shanshi, shafawa kawai Akeyi a nonon.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.