Muhimmiyar Sanarwa Game Da Daukan Ma’aikata A Hukumomin Tsaro Na Nigeria
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta amince da fara daukar sabbin ma’aikata a wasu daga cikin manyan hukumomin tsaro na ƙasa. Wannan daukar aiki zai shafi hukumomi guda huɗu da ke ƙarƙashin hukumar Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB). Hukumomin da abin ya shafa sun haɗa da: Hukumar Gyaran Hali (Correctional Service), Hukumar Shige … Read more