Hukumar Kiwon Lafiya Ta (HIFAS) Sun Bude Shafin Yanar Gizonsu Don Daukar Sabbin Ma’aikata Albashi N350,000 – N380,000 a Wata
Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon shirin namu, a yau muna tafe muku ne da yadda zaku samu aiki a hukumar lafiya ta (HIFAS) cikin sauki Health Initiatives for Safety and Stability in Africa (HIFASS) kungiya ce mai zaman kanta da aka yi rajista a shekarar 2007 … Read more