Yadda Zaka Nemi Aikin Financial Advisor A Kamfanin Heirs Life Assurance Limited Kano
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin kaahin lafiya. Kamfanin Heirs Life Assurance Limited dake Kano zai dauki sabin ma’aikata a bangaren Financial Advisor tare da basu albashin a duk wata ₦65,000 Shi de wannan aikin na Financial Advisor shine Mai Ba da Shawarar Kuɗi Wakilin Talla ne wanda zai ɗauki … Read more