Menene Banbancin CV Wato Curriculum Vitae Da Resume

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Yau zanyi bayani akan banbancin CV da kuma Resume

Nasan dukkan wani wanda yake neman aiki musamman a online yana cin karo da wannan kalmar ta CV kokuma Resume,  inde zakayo apply na aiki za a bukaci ka sanya CV dinka kokuma Resume dinka,  wanda hakan kan jefa wasu cikin rudani domin basa iya banbance tsakanin CV da kuma Resume.

  • Idan akace CV ana nufin Curriculum Vitae
  • kuma ya kunshi dukkan bayani akanka dakuma bayani akan karatunka, tare da bayanai akan wata kwarewa daka samu, tare da dukkan certificate  sanan shi ba’taikace yake
  • Shi kuma Resume yana bayanine akan wata kwarewa dakake dashi akan wani sana’a dakuma basira  kokuma wani kwarewa akan wanan aikin dakake naima dakuma takardar dakake dashi (qualification), sanan kuma shi ana rubutashi a takaice.

Danna Link dake kasa domin ganin yadda zaka kirkiri naka
👇
https://www.howgist.com/yadda-ake-hada-cv-wato-curriculum-vitae-cikin-sauki/

Apply Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button